Rundunar ‘Yan Sandan Kano Ta Cafke mutane 6 da ‘ake zargi da sace_ sace

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da nasarar cafke mutane shida (6) da ake zargi da hannu a aikata laifukan hada baki, sata, da kuma karbar kayan sata.
Haka kuma, rundunar ta yi nasarar kwato adaidaita sahu guda biyu da aka sace tare da mika su ga masu su.
A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya fitar a ranar 11 ga Fabrairu, 2026, an bayyana cewa an kama wadanda ake zargin ne biyo bayan rahoton sata da wani Ayuba Muhammad ya kai a ranar 24 ga Janairu, 2026, inda ya ce an sace masa adaidaita sahunsa a yankin Panshekara,
Wadanda Ake Zargi:•Salim Zakari mai shekaru Faruk Abubakar mai shekaru 17)•Yusuf Garba mai shekaru 20)•
Mastur Shehu mai shekaru 19
Safiyanu Suleiman mai shekaru 23
Umar Bello Dahiru mai shekaru 24 Wanda ya karbi kayan sataYadda Aikin Satar




