Labarai

kula da marayu aiki ne dake bukatar hada karfi da karfe Khadija Ahmad YUSIF (rufaida)

A yammacin wannan rana ta juma’a dake a matsayin 2-01-2026 cibiyar ciyarwa fisabilillahi takai ziyara gidan marayu dake makotaka da asibitin nasarawan jihar Kano

 

A ziyarar tasu sun tafiwa da marayu abinci Mai Rai da lafiya da ruwan sha da lemo

 

a nata jawabin wadda ke a matsayin shugabar cibiyar rufaida ta bayyana cewar wannan aiki an dauki Shekara biyu anayin wannan aiki ga marayun na kusa (makota)

 

Aikin nasu bai tsaya iya ciyarwa ba suna tallafawa masu karamin karfi hadi da tallafawa a fannin daya shafi samarda tuwan sha kayan koyo da koyarwa

 

a jawabin ta na karshe Khadija Ahmad yusif (rufaida) tayi Kira gami da Jan hankalin Al’ummar Annabin tsira dasu kasance masu taimakon marayu na kusa Dana nesa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button