Month: March 2026
-
Siyasa
Rikicin Siyasa ‘a karamar hukumar Tudun Wada yayi Ajalin wani jami’in tsaro
Rikicin siyasa ya ɓarke tsakanin Hon. Alhassan Ado Doguwa da Shugabar Ƙaramar Hukumar Tudun Wada biyo bayan wani hargitsi da…
Read More » -
Siyasa
Rigima Ta Barke Tsakanin Kansiloli da Shugaban Ƙaramar Hukumar Kano Municipal Kan Rabon Shinkafar Azumi
Wasu kansiloli a Ƙaramar Hukumar Kano Municipal sun nuna rashin jin daɗi kan yadda aka gudanar da rabon shinkafar azumi…
Read More » -
Siyasa
“Za Mu Sa Kafar Wando Ɗaya da Duk Jami’in gwamnatinmu da muka Kama da Yi wa APC Zagon Kasa” – Gwamna Abba Kabir Yusuf
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi zazzafan gargadi ga kwamishinoni da manyan jami’an gwamnatin jihar kan duk wani…
Read More » -
Ketare
Mutum 64 sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa da zabtarewar ƙasa a kudancin Habasha
Rahotanni daga hukumomin yankin kudancin Habasha sun bayyana cewa ambaliyar ruwa dazaftarewar ƙasa sakamakon ruwan sama mai ƙarfi sun kashe…
Read More »





