-
Labarai
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sabbin Gidajen Sojoji a Jihar Sokoto
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sabbin gidajen sojoji da aka gyara a Giginya Cantonment da ke Jihar Sokoto, domin inganta…
Read More » -
Labarai
Majalisar Dokokin Kano Ta Musanta Shirin Tsige Mataimakin Gwamna
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta musanta rahotannin da ke yawo a wasu kafafen yaɗa labarai da ke ikirarin cewa majalisar…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Sokoto Ta Musanta Zargin Bai Wa Ƴar TikTok Kyautar Mota
Gwamnatin Jihar Sokoto ƙarƙashin jagorancin Gwamna Ahmed Aliyu ta musanta rahotannin da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke…
Read More » -
Ketare
Najeriya Ta Zo Ta 39 a Ƙarfin Soji a Duniya
Wani rahoto da Ƙungiyar Global Firepower Index, wadda ke fitar da jadawalin ƙarfin sojojin ƙasashen duniya, ya nuna cewa…
Read More » -
Labarai
Rikici Ya ɓarke a Taron Masu Ruwa da Tsaki na APC a Dawakin-Tofa/Tofa/Rimingado
Rikici ya ɓarke a taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC da aka gudanar a mazaɓar Dawakin-Tofa/Tofa/Rimingado a Jihar…
Read More » -
Labarai
Hatsarin Mota Ya Jikkata Akalla ‘Yan Jarida 14 a Bauchi
Aƙalla ‘yan jarida 14 daga kafafen watsa labarai daban-daban ne suka jikkata a ranar Juma’a sakamakon wani hatsarin mota da…
Read More » -
Labarai
Al’ummar Birni Sun Kira Gwamnan Kano Ya Ci Gaba da Gina Dakin Adana Kayan Tarihi na Northwest University
Al’ummar Karamar Hukumar Birni a Jihar Kano sun yi kira ga Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya sake waiwaye tare…
Read More » -
Labarai
Dalibai 36 Sun Sauke Alƙur’ani a ANNUR Academy
An gudanar da gagarumar saukar Alƙur’ani Mai Girma a Makarantar Mustapha Dangi ANNUR Memorial Academy da ke Limawa, Hotoro, a…
Read More » -
Labarai
Tinubu Ya Ayyana 2026 a Matsayin Shekarar Iyali da Cigaban Al’umma
Shugaban ƙasar ya bayyana hakan ne a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, inda ya jaddada cewa ƙarfafa ginshikin iyali…
Read More » -
Labarai
Kotu Ta Umurci Birtaniya Ta Biya Diyya Ga Iyalin Masu Haƙar Kwal da Aka Kashe a 1949
Wata kotu a Najeriya ta umurci gwamnatin Birtaniya da ta biya diyar kuɗi har fam miliyan 20 ga iyalai 21…
Read More »