Siyasa
-
Ƙungiyar Matasan Ijaw ta Ƙara Jaddada Kira ga Tinubu da ya Sauke Wike Daga Muƙaminsa
Wannan kiran ya fito ne daga bakin shugaban ƙungiyar na ƙasa, Mista Alaye Theophilus, a lokacin da yake wani jawabi…
Read More » -
Majalisar Dokokin Rivers Ta Fara Yunkurin Tsige Gwamna Fubara da Mataimakiyarsa
’Yan Majalisar Dokokin Jihar Rivers sun fara daukar matakin tsige Gwamna Siminalayi Fubara tare da Mataimakiyarsa, Ngozi Oduh, bisa zargin…
Read More » -
Kwankwaso Ya Taya Gwamna Abba Kabir Yusuf Murnar Ranar Haihuwarsa Duk da Jita-jitar Sauya Shekar da akeyi masa
Jagoran jam’iyyar NNPP Rabiu Musa Kwankwaso, ya taya Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, murnar ranar haihuwarsa, Kwankwaso ya…
Read More » -
Zaɓen 2027: ADC Ta Sha Alwashin Magance Matsalar Tsaro a Arewa Maso Yamma
Jam’iyyar adawa ta ADC ta jaddada kudirinta na magance matsalar rashin tsaro da ke addabar yankin, idan har ta samu…
Read More » -
Obi da Kwankwaso Na Tattaunawar Haɗin Gwiwa Domin Kalubalantar Atiku a ADC
Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso na nazarin yiwuwar yin haɗin gwiwa domin kalubalantar tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar,…
Read More » -
An Tsare Fitaccen Malamin Musulunci Bisa Zargin Yunkurin Juyin Mulki
Hukumomin tsaro sun tsare fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Khalifa Zariya, tsawon kwanaki 23 bisa zargin hannu a wani…
Read More » -
Bani da masaniya akan komawar Abba APC_ KWANKWASO
Jagoran jam’iyyar NNPP a kasarnan Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya barranta kansa daga duk wani yunƙurin komawa jam’iyyar APC tare…
Read More » -
PDP Ta Yi Allah-wadai da Ficewar Gwamnan Plateau Zuwa APC
Jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta yi Allah-wadai da matakin da gwamnan jihar Plateau ya ɗauka na ficewa daga…
Read More » -
NNPP Ta Rushe Shugabancin Jam’iyyar Kano, Rikici Ya Ƙara Kamari Kan Zargin Komawar Gwamna Yusuf APC
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta sanar da rushe dukkan shugabannin jam’iyyar na Jihar Kano, matakin da ya…
Read More » -
Da Ɗumi-ɗumi: Kwankwaso na Shirin Komawa ADC – Rahoto
Rahotanni da ke ta fitowa sun nuna cewa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, jagoran tafiyar Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano,…
Read More »