Labarai
-
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce nan gaba cikin wannan wata za ta fara yin rajistar masu zaɓe a faɗin ƙasar gabanin zaɓukan 2027.
Cikin wata sanarwa da INEC ta wallafa a shafinta na X ranar Juma’a, ta ce za ta fara rajistar masu…
Read More » -
Kungiyar Tuntuba ta Arewa (ACF), ta yi korafin cewa Gwamnatin Shugaban Kasa Bola Tinubu ta mayar da yankin saniyar ware a kasafin ayyukan raya kasar da take yi a Najeriya.
Da yake jawabi yayin wani taron tattaunawa da ’yan kasa da Gidauniyar Tunawa da Ahmadu Bello ta shirya a Kaduna…
Read More » -
Gwamnatin Taraya ta bayyana cewa lokaci ya yi da ‘yan bindiga da ke addabar Arewacin kasarnan zasu daina kashe mutane su kuma miƙa wuya.
Mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ne ya faɗa hakan a hirarsa da BBC Hausa,…
Read More » -
Ma’aikatan jinya karkashin inuwar kungiyar ma’aikatan jinya dana ungozoma dake aiki a cibiyoyin lafiya na gwamnatin taraya sun kara jadada cewar yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai da suka yi niyyar tafiya zai fara a yau Laraba.
Mambobin kungiyar sun sha alwashin tafiya yajin aikin ko da kuwa gwamnatin taraya ta kira su domin zama a teburin…
Read More » -
Majalisar Dattawan ta yi Allh da wata zanga-zanga da aka yi a Ghana, inda wasu ke buƙatar a kori ’yan Nijeriya daga ƙasar.
Shugaban kwamitin majalisar kan ’yan Nijeriya mazauna ƙasashen waje, Sanata Bassey Aniekan, ya ce ba daidai ba ne a zargi…
Read More » -
Kungiyar Manoma ta kasa ta ce idan noma ya lalace a Najeriya to shugaban kasa Bola Tinubu shi ne sila.
Kungiyar manoman ta bayyana damuwa kan yadda shinkafa da masara daga kasashen waje ke mamaye kasuwannin cikin gida, lamarin da…
Read More » -
Mai magana da yawun shugaban Najeriya, Bayo Onanuga ya chachaki masu sukar shugaban ƙasa Bola Tinubu akan ya ba ƴan ƙwallon ƙasar mata da suka lashe gasar cin kofin Afirka ta mata kyautar dala 100,000 kowannensu.
Bayo ya bayyana haka ne a shafinsa na Facebook a matsayin martani ga masu sukar kyautar, inda ya ce ko…
Read More » -
Ƙungiyar Gwamnonin Nijeriya (NGF) ta bayyana baƙin cikinta game da ambaliyar ruwan da ta auku a yankunan Yola ta Arewa da Yola ta Kudu a Jihar Adamawa.
Ambaliyar ta hallaka mutane da dama, tare da lalata gidaje da dukiyoyi, sannan ta tilasta wa mutane barin muhallansu. A…
Read More » -
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawan ya bayyana kashe sama da mutune 30 da ƴanbindiga suka yi daga cikin waɗanda suka yi garkuwa da su a matsayin rashin sanin darajar ɗan’adam.
Gwamna Dauda ya bayyana haka ne bayan wasu ƴanbindiga a jihar sun kashe wasu mutane da ke hannunsu, lamarin da…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani sabon shirin bayar da lamuni da ake yi wa laƙabi da Asusun Tallafawa Ma’aikatan Manyan Makarantu (TISSF) da tsabar kuɗi har naira miliyan 10.
Waɗanda za su gajiyar shirin sun haɗa da ma’aikatan jami’o’i da kwalejojin kimiyya da fasaha da kwalejojin ilimi da suke…
Read More »