Labarai
-
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta kwashe dukkan fursunoni daga gidan yari na Kurmawa wanda yake tun zamanin mulkin mallaka zuwa wani sabon gidan yari da aka gina a Janguza, inda za ta mayar da tsohon gidan yarin gidan tarihi.
Mai ba da shawara na musamman kan harkokin yada labarai a tawagar gwamna Abba Kabir Yusuf Ibrahim Adam ne ya…
Read More » -
Sojoji sun kama wani gungun dillalan miyagun ƙwayoyi 28.
Dilolin ƙwayar da aka kama sun haɗa da mata 11 da maza 18, lamarin da ya haifar da fargaba gane…
Read More » -
Ambaliyar ruwa ta cinye gonaki da gidaje da makarantu da wuraren ibada a jihohin Bauchi da Filato da kuma jihar Neja, lamarin da ya tilasta wa ɗaruruwan mutane barin gidajensu.
Mazauna yankunan da lamarin ya faru sun ce ruwan saman da aka samu kamar da bakin ƙwarya haɗe da iska…
Read More » -
Gwamnatin jihar Katsina ta ce masu tsegunta wa ƴanbindiga bayanai ne ke haddasa kashi 80 cikin 100 na hare-haren yanbindiga a faɗin jihar.
Kwamishinan tsaro da al’amuran cikin gida na jihar, Nasir Mua’azu ne ya bayyana haka yayin da yake jawabi ga manema…
Read More » -
Shugaban kasa Bola Tinubu ya buƙaci gwamnonin ƙasar su fitita walwalar ƴan Najeriya ta hanyar zuba jari a ƙauyuka da yankunan karkara, ta hanyar bunƙasa wutar lantarki da ayyukan noma domin kawar da talauci.
Kiran na zuwa ne bayan gabatar da wani shirin gwamnati na musamman kan bunƙasa tattalin arziki a matakin mazaɓu da…
Read More » -
Gwamnatin taraya ta bayanna cewa za ta soma yi wa ɗaliban jami’o’in ƙasar nan gwajin miyagun ƙwayoyi a wani mataki na daƙile yaɗuwar ta’ammali da ƙwayoyin.
Kamfanin Dillancin Labarai na Nijeriya NAN ya ruwaito cewa, Ma’aikatar Ilimi ta kasa tare da haɗin gwiwar Hukumar Yaƙi da…
Read More » -
Babban hafsan sojin ƙasa na kasa, Laftanar Janar Olufemi Oluyede ya yi kiran ƙara wa rundunarsa kuɗi domin tabbatar da ayyuka da walwalar dakarunsa.
Janar Oluyede ya bayyana hakan ne lokacin ganawa da kwamitin majalisar dattawan ƙasar kan sojojin ƙasa a lokacin wata ziyara…
Read More » -
Jami’ai a kasar Malawi sun ce ƙasar ta samu nasarar cimma abin da Majalisar Dinkin Duniya ta gindaya wajen yaƙi da cuta mai karya garkuwar jiki wato HIV/AIDS.
A baya ƙasar ta kasance ɗaya daga cikin ƙasashen da cutar HIV ta fi muni, inda mutum guda cikin bakwai…
Read More » -
Rundunar sojin ruwan Najeriya ta bayyana aniyar kafa sansaninta a garin Yauri na jihar Kebbi a wani mataki na bunƙasa harkokin tsaron iyakokin ruwa.
Matakin na zuwa ne bayan da wata tawagar manyan jami’an sojojin ruwan suka kai ziyara gidan gwamnatin jihar Kebbi a…
Read More » -
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana naɗin Saidu Yahya a matsayin sabon Shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafen Jama’a da yaƙi da cin hanci da rashawa (PCACC), bayan ƙarewar wa’adin tsohon shugaban, Barrister Muhuyi Magaji Rimin Gado, a watan Yuni.
Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar ta tabbatar da naɗin Sa’idu Yahya,…
Read More »