Labarai
-
Political Presenter Forum Ta Yi Jimamin Rasuwar ‘Yan Majalisar Kano Biyu
Ƙungiyar masu gabatar da shirye-shiryen siyasa ta Jihar Kano, wato Political Presenter Forum, ta miƙa sakon ta’aziyya ga al’ummar Jihar…
Read More » -
NUJ Online Media Chapel Ta Yi Jimamin Rasuwar ‘Yan Majalisar Kano Biyu
A wata sanarwa ta ta’aziyya, ƙungiyar ta bayyana rasuwar ‘yan majalisar a matsayin babban rashi ga Jihar Kano, tana mai…
Read More » -
Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya amince da shirya babban taron girmamawa ga Nafisa Abdullah Aminu, ’yar shekara 17 da ta zama zaƙaƙurar duniya a fannin ƙwarewar Turanci a gasar TeenEagle Global Finals 2025 da aka gudanar a birnin London,da ke ƙasar Ingila.
Nafisa, ɗalibar makarantar Nigerian Tulip International College (NTIC), ta doke fiye da mutane 20,000 daga ƙasashe 69, ciki har da…
Read More » -
Gwamnatin Legas ta haɗa kai da mazauna Lekki kan atisayen tsaro daga iftila’in gobara da Kuma dasa bishiyu
Ma’aikatar Muhalli ta Jihar Legas ta haɗa kai da Ƙungiyar Mazauna da Masu Ruwa da Tsaki na Gidajen Lekki (LERSA)…
Read More » -
Rundunar Yan sanda babban birnin tarayya Abuja sun kama wasu ‘yan uwa mata da ma’aurata bisa laifin yin garkuwa da su a Abuja
Rundunar ‘Yan sanda a Babban Birnin Tarayya (FCT) ta kama mutane hudu da ake zargi da shirya sace kansu na…
Read More » -
Hukumar tsaron farin kaya ta ƙasa reshen Jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar jami’inta wanda wasu Yan ta’adda suka yi wa kisan gilla a jahar.
Hukumar tsaron farin kaya reshen Jihar Jigawa ta bayyana tsananin bakin cikinta na asarar rashi da hukumar tayi game da…
Read More » -
Shugaban Kamfanin Man Fetur na Ƙasa NNPCL, Bayo Ojulari, ya bayyana a wurin aikinsa da safiyar Litinin duk da rade-radin cewa ya yi murabus daga mukaminsa.
Ojulari, wanda ake zargin ya ajiye aiki a ƙarshen mako, ya isa ofishinsa da misalin ƙarfe 9:35 na safiya, lamarin…
Read More » -
IPI na bukatar a bude tashar rediyo da aka rufe a Neja nan take
Cibiyar Ƙasa da Ƙasa ta Ƙungiyar ‘Yan Jarida (IPI) a Najeriya ta yi Allah wadai da dakatar da Badegi 90.1…
Read More » -
Gwamnatin jihar Kano ta karbi rahoton kwamatin binciken kwamishinan kula da harkokin sufuri na Jihar Kano Alhaji Ibrahim Namadi
Idan za’a iya tunawa a makon da ya gabata ne gwamna Yusuf ya kafa wani kwamatin domin binciken kwmashinan kan…
Read More » -
Gwamnatin jahar Lagos ta horar da Mata da Maza 255 sana’oin dogaro dakai
Gwamnatin Jihar Legas, ta hannun Ma’aikatar Harkokin Mata da Rage Talauci (WAPA), ta sake jaddada aniyar ta na karfafa mata…
Read More »