Labarai
-
NDLEA Ta Kama wanda ake zargi da Safarar Miyagun Ƙwayoyi
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta sanar da samun nasarar cafke wani mutum mai…
Read More » -
Rahoto: Gwamnan Kano na shirin komawa APC, Kwankwaso zai ci gaba da zama a NNPP
Rahotanni na nuni da cewa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kammala shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC…
Read More » -
Gwamnan Zamfara ya naɗa AIG mai ritaya a matsayin Babban Kwamandan Tsaron Jihar
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya naɗa tsohon Kwamishinan ’Yan Sandan jihar, AIG Muhammad Shehu Dalijan mai ritaya, a…
Read More » -
Ƴansanda sun daƙile harin ƴan bindiga a Zamfara
Rundunar ƴansandan jihar Zamfara ta ce ta daƙile yunkurin ƴan bindiga na kai hari a Ƙaramar Hukumar Maru a safiyar…
Read More » -
’Yan bindiga 9 sun mutu a wani artabu da Sojoji a Shanono
An kashe ’yan bindiga tara yayin artabu mai tsanani tsakaninsu da dakarun sojin kasarnan a Bakaji da Unguwar Garma, yankin…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da fara aiwatar da sabbin dokokin haraji daga 1 ga Janairu, 2026
Shugaban Kwamitin na Ƙasa Mista Taiwo Oyedele, ya tabbatar da cewa sabbin dokokin haraji za su fara aiki a ranar…
Read More » -
’Yan sanda sun kama manyan jagororin ’yan fashi biyu a Jihar Kwara
Rundunar ’Yan Sanda ta kama wasu fitattun jagororin ’yan fashi da garkuwa da mutane biyu da ake zargin suna da…
Read More » -
Rundunar ’yan sandan Jihar Ogun ta sanar da kama mutane takwas da ake zargi da rajin ganin yankin Yarabawa ya balle daga Najeriya
An kama wadanda ake zargin ne a ranar Alhamis a mahadar Temidire da kuma karkashin gadar Sango-Ota, yayin da suke…
Read More » -
Sojojin Amurka Sun Kai Hari Kan ’Yan ISIS a Sokoto
Sojojin Amurka sun tabbatar da kai hare-haren sama kan mayakan ƙungiyar ISIS a Jihar Sokoto a daren Alhamis, bayan buƙatar…
Read More » -
Political Presenter Forum Ta Yi Jimamin Rasuwar ‘Yan Majalisar Kano Biyu
Ƙungiyar masu gabatar da shirye-shiryen siyasa ta Jihar Kano, wato Political Presenter Forum, ta miƙa sakon ta’aziyya ga al’ummar Jihar…
Read More »