Labarai
-
Ana Zargin ’Yan Lakurawa Sun Kashe Mutum 30, Sun Lalata Ƙauyuka Bakwai a Kebbi
Wasu ’yan bindiga da ake zargin ’yan ƙungiyar Lakurawa ne sun kashe akalla mutum 30 tare da lalata ƙauyuka bakwai…
Read More » -
Hisbah Ta Kama Mutum Tara a Kano Saboda Cin Abinci a Ranar Farko ta Ramadan
Hukumar Hisbah ta kama wasu Musulmai guda tara a ranar Laraba, ranar farko ta azumin watan Ramadan, bayan an gan…
Read More » -
’Yan Sandan Yobe Sun Kama Mutane Hudu Kan Zargin Garkuwa da Mutum a Potiskum
Rundunar ’Yan Sandan reshen Jihar Yobe ta kama wasu mutane hudu da ake zargi da garkuwa da wani mutum bayan…
Read More » -
Kano: An Rufe Gidajen Gala da Harkokin DJ Har Zuwa Karshen Azumi
Sanarwar rufe wuraren ta fito ne ta bakin Jami’in Hulda da Jama’a na hukumar, Abdullahi Sani Sulaiman, cikin wata sanarwa…
Read More » -
Babbar Kotun Tarayya a Kano Ta Yanke Wa Ma’aikaciyar Banki hukuncin Daurin Shekaru 5 a Gidan yari
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta tabbatar da laifi tare da yanke wa wata mata mai suna…
Read More » -
Hausawan Rivers Sun Yi Zargin Mutuwar Mambobi Hudu a Rikicin Kasuwar Oil Mill
Kungiyar Hausawa mazauna Jihar Rivers ta bayyana cewa mambobinta hudu sun rasa rayukansu sakamakon zanga-zangar da ta barke a karshen…
Read More » -
Hukumar karota zata kawo karshen matsalar da ake samu tsakanin jami’anta da jami’an soji
Hukumar Kula da Harkokin Sufuri da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) ta sake jaddada kudirinta na ci gaba…
Read More » -
Shawarwari Kan Amfani da Wayoyi da Kafafen Sada Zumunta a Watan Ramadan
An shawarci al’ummar Musulmi da su tsara yadda za su riƙa amfani da wayoyinsu da kafafen sada zumunta a cikin…
Read More » -
Majalisar koli kan harkokin addinin Musulunci a Najeriya ta sanar da ganin jaririn watan Ramadan na shekarar 2026 a wasu sassan ƙasar
A wata sanarwa da Sakataren Kwamitin Ganin watan Farfesa Sambo Wali Junaid ya fitar, ya bayyana cewa Mai Martaba Sarkin…
Read More » -
Karamar Hukumar Kumbotso ta cimma yarjejeniya da rukunin kamfanin Mamuda Group of Companies domin gina sabon asibiti a unguwar Kureken Sani
Rahoton Arewa Updates ya bayyana cewa yarjejeniyar na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Shugaban Karamar Hukumar, Abdullahi Ghali Basaf,…
Read More »