Labarai
-
Gwamnatin Gombe Ta Raba Naira Miliyan 14 ga Iyalan ‘Yan Jarida 7 da Suka Rasu
Gwamnatin Jihar Gombe ta raba jimillar naira miliyan 14 ga iyalan ‘yan jarida bakwai da suka rasu a wani mummunan…
Read More » -
Kotu Ta Aike da Kwamishinan Kuɗin Bauchi Gidan Yarin Kuje
Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci a mayar da Kwamishinan Kuɗi na Jihar Bauchi, Yakubu Adamu, zuwa gidan gyaran…
Read More » -
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 7 a sabon harin da suka kai Plateau
Aƙalla mutane bakwai ne suka rasa rayukansu yayin da wasu ƴan bindiga suka kai hari wani ƙauye a Ƙaramar Hukumar…
Read More » -
Abduljabbar Kabara Ya Nemi A Mayar Da Shi Gidan Yarin Kurmawa
Malam Sheikh Abduljabbar Kabara ya buƙaci hukumomi da mahukunta da su gaggauta mayar da shi gidan yarin Kurmawa da ke…
Read More » -
Jihar Neja Za Ta Sake Buɗe Makarantu Ranar 12 Ga Janairu
Gwamnatin Jihar Neja ta amince da sake buɗe makarantun furamare da na sakandiren jihar, bayan dakatar da su sakamakon matsalolin…
Read More » -
Rikici Ya Ƙara Tsananta a NNPP ta Kano
Siyasar Kano ta shiga wani sabon salo bayan da wani muhimmin taron caucus da Jagoran NNPP na ƙasa, Sanata Rabi’u…
Read More » -
Ƴan Daba Sun Kashe Jami’in Civil Defence a Kano An yi jana’izar wani jami’in tsaron Civil Defence, Abdurra’uf Ali Ahmad Sharifai, wanda wasu da ake zargin ƴan daba ne suka kashe yayin da yake sintiri a Kano
Arewa Updates ta ruwaito cewa lamarin ya faru ne a daren bikin sabuwar shekara, a tsakanin titin gidan Zoo zuwa…
Read More » -
EFCC Ta Yi Watsi da Zargin Bala Mohammed yayi mata
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashin Da’a ta Ƙasa (EFCC) ta ƙaryata zargin da Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed,…
Read More » -
Yadda Al’ummar Sabuwar Gandu Suka yi Dafifi Wajen Walimar Kammala Aiki Da Alh Muktar Aliyu Custom Yayi
Kafatanin Al’ummar Unguwar Sabuwar Gandu dake jihar Kano da makotansu sun yi fitar dango zuwa wajen walimar taya ɗan su,…
Read More » -
kula da marayu aiki ne dake bukatar hada karfi da karfe Khadija Ahmad YUSIF (rufaida)
A yammacin wannan rana ta juma’a dake a matsayin 2-01-2026 cibiyar ciyarwa fisabilillahi takai ziyara gidan marayu dake makotaka da…
Read More »