Labarai
-
Sojojin Sun Ceto Mutane Shida da Aka Sace a Kaduna
Rundunar Sojin kasarnan ta sanar da cewa dakarunta na Operation FANSAN YAMMA sun samu nasarar ceto mutum shida da ‘yan…
Read More » -
Zargin Sace Ƴarinya: An Kai Ƙorafi Kan Wani Jami’in DSS Zuwa ga Gwamnati
‘Yan uwan wata ƙaramar yarinya ’yar shekaru 16 daga garin Haɗejia sun kai ƙorafi kan wani jami’in Hukumar DSS, bisa…
Read More » -
Ɗan Kasuwa a Kano Ya Taya Gwamna Abba Kabir Yusuf Murnar Cika Shekaru 63, da aihuwa Yakuma Yaba da Ayyukan Gwamnatinsa
Wani fitaccen ɗan kasuwa a Jihar Kano, Alhaji Gambo Haruna Yusuf, ya taya Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf,…
Read More » -
Badaru Abubakar Ya Karyata Zargin Sauya Sheka Zuwa Jam’iyyar ADC
Tsohon Ministan Tsaro kuma tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya karyata labarin da ke yawo a kafafen…
Read More » -
MD karota ya Taya Gwamna Abba Kabir Yusuf Murnar Cika Shekaru 63 da Haihuwa
A cikin sakon taya murnar, Manajan Darakta na KAROTA, Hon. Faisal Mahmud Kabir, ya bayyana cewa gwamnan ya kasance shugaba…
Read More » -
NDLEA Ta Kama Ƴan Indiya 22 Da Hodar Ibilis Kilo 31.5 a Jirgin Ruwa
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama ƴan ƙasar Indiya 22 bisa zargin safarar hodar…
Read More » -
Babu wanda ya dauko akidar Malam Aminu Kano na kishin jama’a kamar Gwamna Abba Kabir Yusuf
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, inda ya bayyana shi a matsayin…
Read More » -
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Kasuwar Daji a Borgu, Jihar Neja
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai hari Kasuwan Daji da ke ƙauyen Demo, a Ƙaramar Hukumar Borgu…
Read More » -
Hatsarin Kwale-kwale Ya Hallaka Mutane 26 a Kogin Badin
Aƙalla mutane 26 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani mummunan hatsarin kwale-kwale da ya faru a Kogin Badin, tsakanin ƙauyen…
Read More » -
Gidauniyar Yusuf Kashe Kwabo Ta Yi Wa Yara 220 Kaciya Kyauta A Kano
Gidauniyar Yusuf Kashe Kwabo ta gudanar da aikin kaciya tare da rabon magunguna kyauta ga yara 220, a wani shiri…
Read More »