Labarai
-
A ci gaba da biyan hakkokin ma’aikatan da Suka bar aiki a JIhar kano gwamnan Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sake kaddamar da biyan Naira biliyan shida a Karo na hudu.
Da yake jawabi yayin kaddamar da biyan kudin a gidan gwamnati, gwamna Yusuf ya ce Yan fanshon da za, a…
Read More » -
An hangi Alkali Abubakar Salihu Zaria a cikin rumfar mai shayi ɗauke da babban saqo.
Alkali Abubakar Salihu Zaria sanannen malamin addinin Muslunci ne, kuma mai da’awa cikin hikima da raha. Yana mai cewa yau…
Read More » -
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa tattalin arzikin Nijeriya na samun cigaba sannu a hankali.
Ministan ya ya danganta hakan da sauye-sauyen da ake aiwatarwa a fannoni daban-daban ƙarƙashin shugabancin Bola Ahmed Tinubu. Ministan ya…
Read More » -
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, ta kama mutane 98 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban, ciki har da fashi da makami, safarar miyagun ƙwayoyi, sata, zamba da kuma tayar da hankalin jama’a.
An kama waɗannan mutane ne ƙarƙashin sabon samamen da rundunar ta ƙaddamar mai suna “Operation Kukan Kura” wanda ya fara…
Read More » -
Kotun Ƙoli ta tabbatar da Sanata Monday Okpebholo na jam’iyyar APC a matsayin sahihin Gwamnan Jihar Edo.
Wannan hukunci ya kawo ƙarshen shari’ar da ake yi biyo bayan zaɓen gwamnan jihar da aka yi a ranar 21…
Read More » -
Jam’iyyar APC za ta san ta yi kuskure game da sauke tsohon shugaban bata wato Abdullahi Umar Ganduje cewar Aminu Dahiru Ahmad
Wani hadimin tsohon shugaban jam’,iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje wato Aminu Dahiru Ahmad ya ce jam’iyyar za ta…
Read More » -
Malaman makarantun firamare da ke ƙarƙashin Hukumar Ilimin Ƙananan Hukumomi (LEA) a babban birnin tarayya Abuja sun janye yajin aikin da suka tsunduma watanni uku da suka gabata.
Ana iya tuna cewa, tun a watan Maris ne dai malaman da ke ƙarƙashin ƙungiyar malamai ta ƙasa NUT suka…
Read More » -
Matatar man Dangote ta sake rage farashin man fetur zuwa Naira 820 kan kowace lita, daga Naira 840 da ake sayarwa a baya.
Mai magana da yawun matatar Dangote, Mista Anthony Chiejina, ya tabbatar da rage farashin a Legas inda yace wannan sabon…
Read More » -
Ministan Lantarki na kasa, Adebayo Adelabu, ya ce gwamnatin Najeriya na nazarin ƙarin kuɗin lantarki a kokarin cike giɓin bashin naira tiriliyan huɗu da ake bin masana’antar.
Adebayo da ke waɗannan bayanai a taron masu ruwa da tsaki a Abuja, ya ce ta wannan hanya kaɗai za…
Read More » -
Hukumar kula da gyaran hali ta jihar Kano ta bayyana cewa daurarru 58 ne suke rubuta jarabawar kammala sakandare ta NECO.
Hakan na cikin wata sanarwa da kakakin hukumar Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya fitar. Ya bayyana cewa suna rubuta jarabawar…
Read More »