Labarai
-
Ƴan Bindiga Sun Sace Mutum 32, a Wani Hari da suka kai a Jihar Kaduna
Ana fargabar wasu ƴan bindiga sun yi awon-gaba da mutum 32, ciki har da ƙananan yara, tare da kashe mutum…
Read More » -
Yan Sanda Sun Ce Ba Za Su Bayyana Bayanai Kan Hare-haren Amurka a Sokoto Ba
Kakakin rundunar, Benjamin Hundeyin, ne ya bayyana hakan yayin wata hira da ya yi da gidan talabijin na Channels, inda…
Read More » -
NDLEA ta kama mutane 538, ta kwace kilo 947 na kwayoyi a Jigawa
Hukumar Yaki da Shan Miyagun Kwayoyi ta ƙasa (NDLEA) a Jihar Jigawa ta bayyana cewa ta kama mutane 538 tare…
Read More » -
Amurka ta bai wa Najeriya kayan aikin soji a Abuja
Rundunar ta bayyana hakan ne a wani saƙo da ta wallafa a shafinta na X a yau Talata. A cewar…
Read More » -
Jami’an Hukumar Kula da Hanyoyi ta Jihar Bauchi (BAROTA) Sun Ziyaraci hukumar KAROTA domin koyar sabbin dabarun aiki
Kano, 12 ga Janairu, 2026 Wata babbar tawagar jami’an Hukumar Kula da Hanyoyi ta Jihar Bauchi (BAROTA) ta kai…
Read More » -
Sojojin sun ceto fasinjoji 18 daga hannun ‘yan fashin ruwa
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na 13 Brigade sun ceto fasinjoji 18, ciki har da jarirai biyu, daga wani…
Read More » -
Kotu ta yankewa Abubakar Alhaji Sabo hukuncin kisa ta hanyar rataya
Babbar Kotun Jihar Kano, ƙarƙashin Mai Shari’a Aisha Ya’u, ta yanke wa Abubakar Alhaji Sabo hukuncin kisa ta hanyar rataya…
Read More » -
’Yan Sanda Sun Cafke Matasa Biyu Bisa Zargin Yunƙurin Kashe Mahaifinsu a Kaduna
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta cafke wasu matasa biyu da ake zargi da yunƙurin kashe mahaifinsu ta hanyar yi…
Read More » -
DSS Ta Kama Jami’inta Bisa Zargin Sace Yarinya tare Da Tilasta Mata Sauya Addini
Lamarin ya biyo bayan umarnin da wata kotu da ke Haɗeja, a Jihar Jigawa, ta bayar a makon nan na…
Read More » -
DSS Ta Kama Jami’inta Bisa Zargin Sace Yarinya tare Da Tilasta Mata Sauya Addini
Lamarin ya biyo bayan umarnin da wata kotu da ke Haɗeja, a Jihar Jigawa, ta bayar a makon nan na…
Read More »