Uncategorized

Babban Daraktan Hukumar kula da ingancin aiki na kasa (NPC), Dr. Baffa Babba Dan Agundi, ya bayyana alhini kan rasuwar ‘yan Majalisar Dokokin Jihar Kano guda biyu

Dr. Dan Agundi ya miƙa ta’aziyya ga gwamnatin Kano, Majalisar Dokokin jihar, iyalai da al’ummar mazaɓunsu, yana mai bayyana rasuwar a matsayin babban rashi ga Kano da kuma dimokuraɗiyya.

 

 

Ya kuma yi addu’ar Allah Ya gafarta wa mamatan, Ya sanya su Aljannatul Firdaus, tare da bai wa iyalansu da al’ummar Kano juriyar wannan rashi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button