Labarai
Gwamnatin Jihar Kano ta samar da shugabancin rikon kwarya a kasuwar kantin kwari
Gwamnatin Kano da masu ruwa da tsaki kan kungiyar yan kasuwar Kwari sun kafa sabon kwamitin riko.
Wannan na cikin wata sanarwa da Kakakin Ma’aikatar Kasuwanci ta Kano Muhammad Nura Yusuf ya fitar a Litinin din nan.
Ya ce, an kafa sabon kwamitin rikon ne bayan ganawa da duk masu ruwa da tsaki game da kungiya, an kuma ba su wata 3 su shirya zabe.
Sabon shugabancin rikon sun hadar da:-
1. Sharu Na Mallam Chairman
2. Shehu Muhammad Tariga
Vice Chairman
3. Sharhabilu Abdulkadir Secretary.
4. Abubakar Kabir Babawo
Treasurer
5. Naziru Rabiu Abubakar
Public Relations Officer (P.R.O)
6. Bello Mukhtar Gaya
Member
7. Alhassan Abdu Mukaddas Member
8. Sha’aibu Anto Welfare officer.
9. Anas Sani Gwammaja
Ex- officio.




