-
Labarai
Ma’aikatar Ilimi ta kasa a ranar Juma’a ta ce an sanya wa jami’ar Maiduguri sunan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ne sakamakon jajircewar da Buhari ya yi a fannin ilimi.
Daraktan yada labarai na ma’aikatar ilimi Folasade Boriowo ne ya bayyana hakan a wata sanarwa. A cewar sanarwar, shugaba Bola…
Read More » -
Matatar Dangote ta bayyana takaici a kan yadda wasu daga cikin abokan hulɗarta suka karya yarjejeniyar saukaka wa talakawa.
Binciken da matatar ta gudanar ya gano wasu daga cikin abokan hulɗar na karkatar da kayayyakin zuwa ga dillalan da…
Read More » -
Labarai
Shugaban majalisar dattawa Sanata Godswill Akpabio, ya kwatanta marigayi shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaba na gari wanda ya mulki Najeriya ba tare da satar duƙiyar ƙasa ba.
Akpabio, wanda ya bayyana haka a lokacin taron majalisar zartaswa da aka gudanar a Abuja don yi wa tsohon shugaban…
Read More » -
Labarai
Gwamnan Jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya buƙaci hukumomin tsaro da su inganta hanyoyin da suke bi wajen yaƙi da rashin tsaro a jihar.
Wannan na zuwa ne bayan wasu ’yan bindiga sun kashe manoma 27 a ƙauyen Bindi, da ke Ƙaramar Hukumar Riyom,…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin jihar Benue ta ce har yanzu mutane 107 da aka jikkata a hare-haren da aka kai garin Yelwata, na samun kulawa a asibitin koyarwa na jihar da ke Makurdi.
Babban sakataren ma’aikatar jin-ƙai da kare afkuwar bala’i, Mista James Iorpuu ne ya bayyana haka yayin tattaunawa da manema labarai…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Tarayya ta ce yanzu haka akwai tituna, gadoji da manyan ayyuka sama da 420 da ko dai ta kammala su ko kuma tana dab da gamawa a shekaru biyu na mulkin Shugaba Bola Tinubu.
Shugaban kwamitin Ayyuka na Majalisar Dattawa, Sanata Barinada Mpigi ne ya sanar da hakan yayin da yake jawabi a taron…
Read More » -
Ketare
Ministar Kwadago da Jinkai ta kasar Cuba, Marta Feito Cabrera, ta sauka daga mukaminta bayan ta ce babu mabarata a kasar, sai dai masu karyar kasancewa mabarata.
Fadar Shugaban Kasar a ranar Laraba ta sanar da cewa Ministar ta amsa kuskurenta sannan ta mika takardar ajiye aiki…
Read More » -
Labarai
Sojojin Habasha sun ‘ kashe’ ma’aikatan agaji a yakin Tigray, in ji kungiyar agaji.
Dakarun gwamnatin Habasha sun ” kashe” ma’aikatan kungiyar agaji ta Médecins Sans Frontières (MSF) guda uku a lokacin da suke…
Read More » -
Labarai
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta amince da wata allura da ake yi sau biyu a shekara mai suna Lenacapavir da ke kariya daga kamuwa da HIV.
Wannan muhimmiyar sanarwa na zuwa ne bayan ma’aikatar kula da lafiya ta Amurka ta amince da maganin a watan da…
Read More » -
Ana sa ran wasu daga cikin shugabannin ƙasashen Afirka za su halarci jana’izar marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da za a yi yau Talata a mahaifarsa Daura.
Shugabannin ƙasashen sun haɗa da na Gambia Adama Barrow da na Chadi Mahamat Déby da na Guinea Bissau Umaro Sissoco…
Read More »