Siyasa
-
PDP Ta Yi Allah-wadai da Ficewar Gwamnan Plateau Zuwa APC
Jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta yi Allah-wadai da matakin da gwamnan jihar Plateau ya ɗauka na ficewa daga…
Read More » -
NNPP Ta Rushe Shugabancin Jam’iyyar Kano, Rikici Ya Ƙara Kamari Kan Zargin Komawar Gwamna Yusuf APC
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta sanar da rushe dukkan shugabannin jam’iyyar na Jihar Kano, matakin da ya…
Read More » -
Da Ɗumi-ɗumi: Kwankwaso na Shirin Komawa ADC – Rahoto
Rahotanni da ke ta fitowa sun nuna cewa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, jagoran tafiyar Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano,…
Read More » -
Gwamnan Plateau Ya Fice Daga Jam’iyyar PDP
Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya sanar da ficewarsa daga Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta hanyar wasiƙa da ya…
Read More » -
Atiku Ya yi Maraba da Komawar Peter Obi ADC
Tsohon ɗan takarar shugabancin kasarnan a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce yana maraba da komawar tsohon ɗan takarar jam’iyyar…
Read More » -
Abdullahi Zubairu Abiya Ya Zama Mukaddashin Shugaban NNPP na Kano
Jam’iyyar NNPP a Jihar Kano ta naɗa Hon. Abdullahi Zubairu Abiya a matsayin Mukaddashin Shugaban Jam’iyyar na jiha, bayan tsige…
Read More » -
Cikakken dalilin da yasa Jam’iyyar N N P P ta kori shugabanta na Kano Dr Hashimu Sulaiman Dungurawa daga shugabancin jam’iyyar
Shugabannin Jam’iyyar NNPP na mazaɓar Gargari da ke Karamar Hukumar Dawakin Tofa a Jihar Kano sun sanar da korar Shugaban…
Read More » -
ZAƁEN 2027: PDP Za Ta Iya Faɗuwa Idan Ba A Gyara Ba — Wike
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja Nyesom Wike ya gargaɗi jam’iyyar PDP cewa tana fuskantar barazanar rashin nasara a babban zaɓen…
Read More » -
Shugaban NNPP Ya Magantu Kan Jita-jitar Sauya Sheƙar Gwamna Abba Zuwa APC
*KANO, NAJERIYA** – Shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Hon. Suleiman Hashim Dungurawa, ya bayyana cewa duk wani yunƙuri na…
Read More » -
Mataimakin gwamnan jihar kano Aminu Abdulsalam, na iya zama mutum na farko da zai faɗa cikin guguwar siyasar da ke shirin afkawa jam’iyyar NNPP a Kano
Majiyoyi sun ce a matsayin wani ɓangare na shirin gwamnan na samun goyon bayan manyan jiga-jigan APC a Kano, ana…
Read More »