Siyasa
-
Gwamna Abba Yusuf Ya Nuna Bacin Rai Kan Halayen Wasu Matasa Bayan Sauya Sheƙa zuwa APC
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana matuƙar bacin ransa tare da nuna damuwa mai tsanani kan halayen…
Read More » -
Al’ummar Tudun Wada/Doguwa Sun bukaci DRUSU Ya Wakilce Su a Majalisar Ƙasa
Dandazon al’ummar ƙaramar hukumar Tudun Wada/Doguwa, daga garin Malan da ma sauran yankuna, sun bayyana amincewarsu ga Dr. Umar Suleiman,…
Read More » -
A kalla Kwamishinoni 5 da jami’an gwamnati 10 ne suka ajiye muƙamansu
Daga cikin Kwamishinonin da suka yi murabus akwai: Kwamishinan Matasa da Wasanni, Mustapha Rabiu Kwankwaso Kwamishinan Kimiyya da Fasaha, Dr.…
Read More » -
APC Ta Karyata Sahihancin Katin da Ake Dangantawa da Bello Turji
APC ta musanta sahihancin wani kati da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta, wanda ake dangantawa da Bello Turji, tana…
Read More » -
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Zai Koma Jam’iyyar APC a Ranar Litinin
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, na shirin komawa jam’iyyar APC a ranar Litinin, 26 ga Janairu, 2026, bayan…
Read More » -
Kwamishinan Kimiyya da Fasaha na Kano, Yusuf Kofar Mata, Ya Ajiye Muƙaminsa
Kwamishinan Kimiyya, Fasaha da Ƙirƙire-ƙirƙire na Jihar Kano, Yusuf Ibrahim Kofar Mata, ya sanar da saukarsa daga muƙaminsa, yana mai…
Read More » -
Gwamnatin Kano Ta Gargaɗi Magoya Bayan Gwamna Abba Kan Suka ko Cin Mutuncin Kwankwaso
Gwamnatin Jihar Kano ta yi gargaɗi ga magoya bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf da su guji cin mutunci ko sukar…
Read More » -
NNPP Tayi kakkausar suka dan gane da Ficewar Gwamna Abba Kabir Yusuf Daga Jam’iyya
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta yi kakkausar suka kan matakin da gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya…
Read More » -
Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Fice daga Jam’iyyar NNPP
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a hukumance,…
Read More »
