Siyasa
-
Jam’iyyar PDP zata garzaya gaban kuliya kan zargin magudi a zaban Abuja
PDP ta sanar da kafa wata ƙungiyar lauyoyi ta musamman domin ƙalubalantar sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi da aka gudanar a…
Read More » -
Abba Kabir Yusuf Ya Jinjinawa INEC Kan Zaɓen Cike Gurbi data gudanar
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yaba wa Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) da kuma hukumomin tsaro bisa…
Read More » -
Taron Karɓar Gwamna Abba zuwa APC: Nazari Kan Tsari, Tasiri da Shirin 2027
Taron bikin karɓar Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zuwa APC da aka gudanar a filin wasa na Sani Abacha…
Read More » -
Kwankwasiyya Ta Nuna Damuwarta Kan Gyaran Dokar Zaɓe
Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun ƙungiyar, Habibu Sale Mohammed, ya sanya wa hannu,…
Read More » -
An yi hatsaniya kan dokar zaɓe a Majalisar Wakilan Najeriya
An samu hatsaniya a zaman da Majalisar Wakilan Najeriya ta gudanar kan gyaran dokar zaɓen ƙasar ta 2025. Sashe…
Read More » -
Atiku Ya Soki Yunkurin Kama El-Rufai
Jagoran adawa na jam’iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana cewa yunƙurin kama Malam Nasiru El-Rufai tamkar yunƙurin yin garkuwa…
Read More » -
Rikici Ya Fara Tunkaro Jam’iyyar APC a Kano Bayan Sauyin Sheƙar Gwamna Abba Kabir Yusuf
Alamun rikicin sun fara bayyana ne a yayin tarukan haɗa kan ‘ya’yan jam’iyyar APC tsoffi da sabbi da aka fara…
Read More » -
Kwankwasiyya Ta Musanta Rahoton Rashin Lafiyar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso
Ƙungiyar siyasa ta Kwankwasiyya ta musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke iƙirarin cewa an fita…
Read More » -
Sanata Kwankwaso Bai Sanya Sharaɗi Na Komawa APC Ba – Kwankwasiyya
Ƙungiyar Kwankwasiyya ta yi watsi da rahotannin da ke yaɗuwa musamman a shafukan sada zumunta, waɗanda ke iƙirarin cewa jagoran…
Read More » -
Ganduje Ya Karɓi Baƙuncin Kakakin Gwamnan Kano da Manyan APC a Abuja
Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa kuma Shugabar Hukumar Kula da Filayen Jiragen Sama ta Ƙasa (FAAN), Dr. Abdullahi Umar…
Read More »