Labarai
-
Allah yayi wa tsohon Alkalin alkalai na kasarnan mai sharia Muhammed Lawal Uwais rasuwa yana da shekaru 89 a duniya.
Muhammad Lawal Uwais wanda ya rike shugabancin Alkalin alkalai na kasa na tsawon shekaru 11 daga shekarar 1995 zuwa 2006…
Read More » -
Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa jihohi 30 da ke kasar nan ciki har da Babban Birnin Tarayya Abuja, suna cikin hadarin ambaliyar ruwa, sakamakon ambaliyar ruwa da ta faru a ranar Alhamis da ta gabata, inda fiye da mutum 200 suka rasa rayukansu a Mokwa na Jihar Neja.
FG/MOKWA Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa jihohi 30 da ke kasar nan ciki har da Babban Birnin Tarayya Abuja, suna…
Read More » -
Shugaban kasar Nigeriya ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa ƙasar na kan hanya madaidaiciya zuwa ga murmurewa da ci gaban tattalin arziki.
A cikin saƙonsa na bikin Sallah na shekarar 2025, Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa ƙasar na…
Read More » -
Yaushe rashin tsaro zai zo karshe Nijeriya?a?
Wani rahoto da kungiyar kasa da kasa ta The International Society for Civil Liberties and Rule of Law ta fitar…
Read More » -
Jami’an tsaron Najeriya sun kashe ƴan ta’adda da dama a Neja
Jami’an hukumar tsaro ta DSS da na rundunar sojin Najeriya sun samu nasarar hallaka ƴan bindiga akalla 45, a wani…
Read More » -
Masarautar Kano ta Gidan Nassarawa ta Sarki Alh. Aminu Ado Bayero ta sanar da dakatar da shirinta na gudanar da hawa a lokacin bukukuwan Babbar Sallah na shekarar 2025, bayan nazari da shawarwari tare da hukumomin tsaro a cewarta.
Wannan na cikin sanarwar da Sakataren Masarautar, Malam Awaisu Abbas Sanusi ya fitar, inda ya ce daukar wannan mataki ya…
Read More » -
Universal Declaration for Human Rights Commends Kano and Ogun State Governments for Compassionate Support to Families Affected by Tragic Accident
The Universal Declaration for Human Rights (UDHR) extends its sincere commendation to the Governments of Kano and Ogun States…
Read More » -
Gwamnatin Jihar Kano ta samar da shugabancin rikon kwarya a kasuwar kantin kwari
Gwamnatin Kano da masu ruwa da tsaki kan kungiyar yan kasuwar Kwari sun kafa sabon kwamitin riko. Wannan na cikin…
Read More » -
Wasu unguwanni a Kano suna shaqar gurɓatacciyar iska
Wani rahoto ya bayyana wasu unguwanni a Kano da suke Shakar gurbatacciyar iska Rahoto na mako-mako kan yanayin lafiyar iska…
Read More » -
ALHAKKU HUMAN RIGHTS & SOCIAL JUSTICE ORGANIZATION TA MIKA SAQON TA’AZIYYAR TA GA AL’UMMAR JAHAR KANO DA MA QASA BAKI DAYA.
A tattaunawar Shugaban Qungiyar wato Comrade Saeed Bin Usman da wakilin AHRASJO NEWS Buhari Ali Abdullahi ya bayyana mana Alhinin…
Read More »