Labarai
-
Mutum 1,296 aka kashe a Najeriya a watan Mayu – Rahoto
Wasu sabbin alƙalumma kan matsalar tsaro a Najeriya sun nuna cewa mutum 1,296 aka kashe a watan Mayu a sassan…
Read More » -
Kamfanin mai na ƙasa NNPC, ya bayyana samun ribar Naira biliyan 748 bayan cire haraji a watan Afrilu na shekarar 2025.
Wannan na kunshe cikin rahoton kamfanin na wata-wata, inda kamfanin ya ce ya samu kudaden shiga da suka kai Naira…
Read More » -
Yabon gwani ya zama dole, gomnan jahar Kano Eng. Abba Kabir Yusuf ya dauki nauyin yi wa marassa lafiya aiki kyauta a dukkan qananan hukumomin jihar guda 44.
Hon. Badamasi Mustafa kansilan lafiya na qaramar hukumar Tudunwada jahar Kano, shine ya shaida ma Ahrasjo news cewa: Gomnan jihar…
Read More » -
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya ce Najeriya ta kasance kasa da har yanzu bata gudanar da cikakken tsarin dimokradiyya, shekaru ashirin da shida da komawa mulkin farar hula.
Fayemi ya yi wannan tsokaci ne a wani shirin gidan Talabijin na Channels da aka gudanar domin tunawa akan ranar…
Read More » -
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da aikin share magudanan ruwa na shekara-shekara a titin Baban Gwari Rondabout, yankin da ake fama da ambaliyar ruwa a tsakiyar birnin.
Babban matakin shine don hana ambaliya maimaitawa da inganta lafiyar muhalli gabanin damina. Bikin kaddamar da aikin da aka gudanar…
Read More » -
Wata matar aure ta daki diyarta mai shekara 11 akan zargin daukar mata kudi naira Dari wanda yayi sanadiyar mutuwarta.
Shaidu sun bayyana cewa Khadija ta zargi Fadila da satar kuɗin, kuma cikin fushi, ta dauki wani abu ta fara…
Read More » -
Jam’iyyun adawa a Najeriya sun caccaki Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan kalaman da yayi na jin dadinsa kan rikice-rikicen cikin gida da jam’iyyun adawa a kasar nan kef ama da shi.
JAM’IYYU / MARTANI. Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Laraba lokacin da yake jawabi a zaman Majalisar Tarayya, inda…
Read More » -
Nijeriya ta kasance a matsayi na uku a cikin kasashe goma da ke kan gaba a manyan masu karfin masana’antu a Afirka, a cewar wani rahoto da jaridar ‘The African Exponent’, wani dandamali na nazari kan harkokin kasuwanci ga ‘yan kasuwa da masu son zuba jari a Afirka.
A cewar rahoton, a tsawon shekara goma da suka gabata, wasu kasashe kalilan ne suka yi fice wajen karbar bakuncin…
Read More » -
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi watsi da zargin cewa gwamnatinsa na ƙoƙarin mayar da Nijeriya kan tsarin ƙasa da ke kan tafarkin jam’iyya ɗaya a ƙarƙashin mulkinsa.
Shugaban ya kore wannan zargin ne a yayin jawabin da ya yi na zagayowar Ranar Dimokuraɗiyya a zauren majalisar dokokin…
Read More » -
NNPCL ya gargadi mutane su ankare da masu badda kama da sunan wakilan Kamfanin suna karbar kudade a hannun jama’a
Kamfanin Man Fetur na Nijeriya NNPCL ya fitar da sanarwar gargadi ga jama’a da kamfanoni da su yi hattara da…
Read More »