Labarai
-
Fadar shugaban tarayyar Najeriya ta ce sai bayan babban taron jam’iyyar ne Shugaba Tinubu zai zaɓi wanda zai zama mataimakinsa a zaɓen shekarar 2027.
Mai bawa shugaba Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai, Bayo Onanug ne ya bayyana hakan a wata hira ta musamman…
Read More » -
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin Abuja ta amince da gabatar da wani rahoto daga Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) wanda ake zargin yana da alaƙa da jagoran ƙungiyar (IPOB), Nnamdi Kan, kan kisan ‘yan sanda 186 da rushe ofisoshin ‘yan sanda 164 a lokacin zanga-zangar EndSARS.
Mai shari’a James Omotoso ne ya amince da shigar da rahoton a matsayin hujja yayin ci gaba da sauraron shari’ar…
Read More » -
Gwamnatin tarayya ta sanar da soke dukkanin tsarin kananan makarantun sakandare na (JSS) da manyan makarantun sakandare na (SSS) a kasar nan.
Gwamnatin ta gabatar da sabon tsarin karatun bai daya na shekaru 12, wanda zai bai wa yara damar neman ilimin…
Read More » -
Kungiyar IPOB ta bayyana shari’ar da ake yi wa shugabanta, Nnamdi Kanu da kuma abin da ya faru a gaban kotu a matsayin wani cikakken abin tuhuma kan tsarin shari’ar Najeriya.
A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Juma’a, mai magana da yawun kungiyar, Emma Powerful, ya ce abin…
Read More » -
Kungiyar Malaman Makarantun Kimiyya da Fasaha ta ASUP reshen kwalejin kimiya na Nuhu Bamalli dake Zariya ta bayana cewar albashin da mai hidimar kasa ke dauka yanzu a Najeriya yafi na malaman kwalejin yawa.
Kungiyar ta bayana hakan ne a daidai lokacin da take cigaba da gudanar da yajin aiki wanda suke yi sakamakon…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya ta koka kan karancin cinikayya tsakanin kasashen Afirka, musamman a yammacin Afirka “inda cinikayya tsakanin kasashe ya ragu da kashi 10 cikin 100,” duk da yunkurin hadewa da ake ta faman yi shekara da shekaru.
Ministar masana’antu, kasuwanci da zuba jari, Dr. Jumoke Oduwol, ce ta bayyana haka a taron tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka…
Read More » -
Majalisar wakilai ta wanke jamhuriyar Togo daga zargin bada shedar karatun bogi a rikicin da ya barke a fannin ilimi shekarun da suka gabata.
Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da kwamitin majalisar da ke kula da koke-koken jama’a ya mayar da…
Read More » -
Hukumar Shari’a ta jihar Kano, ta jagoranci zama na musamman da Shugabannin hukumomin tsaro tare da shugabannin Yan Kasuwar siyar da waya, domin lalubo hanyoyin da za’a bi don magance matsalar kwacen waya a jihar.
Shugaban Hukumar Sheikh Abbas Abubakar Daneji ne ya jagoranci zaman a sakatariyar hukumar dake Kan hanyar Abdullahi Bayero. Sheikh Daneji…
Read More » -
Jihar Kano Ta Kaddamar da Shirin “Operation Safe Corridor” Don Ƙarfafa Tsaro a Ciki Gida
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da wani sabon shiri mai suna “Operation Safe Corridor”, wanda yake da nufin tabbatar da…
Read More » -
Hukumar Jin dadin Alhazai ta kasa NAHCON ta tabbatar da aniyarta na dawo da dukkan Alhazan Najeriya da ke Saudiyya zuwa ranar 28 ga watan Yunin, 2025.
Rahotanni daga Hukumar NAHCON da ke birnin Makkah na cewa, alhazan Najeriya 6,528 ne suka dawo Najeriya, yayin da Kamfanin…
Read More »