Labarai
-
‘Yan kasuwar man sun bukaci gwamnatin tarayya da ta aiwatar da matakan gaggawa na hana farashin man fetur da dizal su yi tsada ga ‘yan Najeriya.
Yayin da rikici tsakanin Iran da Isra’ila ke ci gaba da shafar kasuwannin mai a duniya, ‘Yan kasuwar man sun…
Read More » -
‘Wasu baƙin ƴanbindiga sun tayar da ƙauyuka da dama a Zamfara’
Al’ummar yankin Bukkuyum a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya sun ce wasu baƙin ƴanbindiga sun tarwatsa ƙauyuka…
Read More » -
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya nesanta kansa daga wata kungiya da take fafutukar ganin Shugaban Kasa Bola Tinubu ya dauke shi a matsayin mataimakinsa a 2027.
Mai magana da yawun Sanatan, Isma’il Mudashir ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa ranar Talata, inda ya ce…
Read More » -
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya yi kakkausar suka tare da yin Allh-wadai da kisan gillar da aka yi wa wasu matasa biyu ‘yan jihar a garin Makurɗi, babban birnin jihar Benue.
A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar, ya ce, a ranar Litinin…
Read More » -
Iyalan Kanawa da aka kashe a Uromi sun zargin gwamnati da yin watsi da su.
Sun bayyana cewa alƙawarin kuɗin asibiti da tallafi da kuma diyya fa gwamnatocin jihohin Edo da Kano suka yi musu…
Read More » -
Alla ya jikan Bilkisu Babangida wakiliyar BBC Hausa
Allah yayiwa wakiliyar BBC Hausa Rasuwa Bilkisu Babangida za’ayi jana’izarta Bayan sallar Azhar a Abuja Muna rokon Allah ya Mata…
Read More » -
Kwamitin Majalisar Dattawa yana shiri kan Sauya Kundin Tsarin Mulkin Najeriya na 1999
Kwamitin wanda ke ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Shugaban Majalisar, Sanata Barau Jibrin, ya shirya wani taron jin ra’ayoyin jama’a na kwanaki…
Read More » -
Rundunar ‘yansandan jihar Benuwe ta tabbatar da garkuwa da dukkan fasinjojin wata motar bas ta kamfanin Benue Links a hanyar Eke, Ugbokolo a karamar hukumar Okpokwu ta jihar a yammacin Lahadi.
Wani ganau ya ce lamarin ya faru ne da misalin karfe 7 na yammacin ranar Lahadi, inda wasu ‘yan bindigar…
Read More » -
Wasu mutane biyu sun rasu a cikin masai a yayin da suke ƙoƙarin ciro wata ƙaramar waya da ta faɗa a cikinta a yankin Ƙaramar Hukumar Albasu ta Jihar Kano.
Hukumar kashe gobara ta jihar ta ce mutanen biyu sun gamu da ajalinsu ne a ranar Asabar a unguwar Bazabe…
Read More » -
‘Matsaloli sun yi wa Yammacin Afirka ɗaurin goro’
Shugabannin ƙasashen yammacin Afirka da suka yi wani taro a Najeriya sun ce yankin na fuskantar barazanar ta’addanci da sauyin…
Read More »