Labarai
-
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya tabbatar da cewa tattaunawar da suka yi da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ta kawo ƙarshen duk wata rigima da ke tsakaninsa da Gwamnan Jihar Ribas da aka dakatar, Siminalayi Fubara.
A daren ranar Alhamis ne Shugaba Tinubu, ya jagoranci wani zaman sulhu a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja, tsakanin…
Read More » -
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana fara zaman makoki na kwanaki uku domin girmama sojoji 17 da suka rasa rayukansu a yayin wani harin da aka kai musu a Kwana Dutse, ƙaramar hukumar da ke jihar Neja.
Wannan zaman makoki zai gudana ne daga ranar 25 zuwa 27 ga watan Yuni, 2025, a matsayin alamar juyayi da…
Read More » -
Kungiyar ‘yan sandan da suka yi ritaya reshen jihar Kaduna ta ce ta yanke shawarar fara zanga-zanga a fadin kasar nan mai taken “Uwar duk wata zanga-zangar lumana” a ranar 21 ga Yuli, 2025.
Kungiyar ta ce zanga-zangar ta shafi kalubalen fensho ne da ba a warware ba da jami’an ‘yan sandan da suka…
Read More » -
Dakarun Sojin Saman kasarnan sun ce sun ƙaddamar da gagarumin farmakin sama kan sansanonin ‘yan bindiga a jihar Neja a ranakun Laraba da Alhamis, a wani yunƙuri na kawar da ƴan fashin da suka kai hari kan dakarun ƙasar a baya-bayan nan.
A wata sanarwa da rundunar sojin saman ta wallafa a shafinta na sada zumunta ta ce an kai harin ne…
Read More » -
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai sanya hannu kan sabbin dokokin sauya tsarin haraji na ƙasar a yau Alhamis.
Wannan matakin dai ana sa ran zai sauya tsarin tattara haraji da kuma inganta yanayin kasuwanci a Najeriya. Sanarwar da…
Read More » -
Shugaban Majalisar Malamai na kungiyar Jama’atul Izalatil Bid’a Wa’ikamatis Sunnah Sheik Sani Yahaya Jingir, ya ce ba zai goyi bayan takarar Bola Tinubu ba a zaben 2027 matukar ya canza Kashim Shettima a matsayin mataimakinsa.
Ya bayyana hakan ne yayin wani taron wa’azi a masallacinsa na ’Yan Taya da ke Jos, babban birnin jihar Filato.…
Read More » -
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce za ta raba gidan sauro mai dauke da magani guda Miliyan 4 da Dubu Dari 5 ga iyalai miliyan 1 da Dubu Dari 8 a fadin jihar.
Babbar Sakatariya a Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kaduna, Dakta Aishatu Abubakar-Sadiq, ce ta bayyana hakan a wani taron manema labarai…
Read More » -
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya nada Malam Adamu Yusuf Tofa a matsayin Babban Mai taimaka masa na musamman kan Ilimin Tsangaya, da kuma Surajo Ahmad Chedi a matsayin mai bashi shawara kan ci gaban alʼummar karkara.
Hakan na kunshe ne ta cikin wata sanarwa da Babban Darkatn Yaɗa Labaran Gwamnam Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya…
Read More » -
Hare-haren Isra’ila sun kashe akalla 51 yayin da Trump ke nuna ci gaba a tattaunawar Kan rikicin Gaza
Hare-haren Isra’ila sun kashe akalla mutane 51 a Zirin Gaza, ciki har da Falasdinawa 14 da suke jiran taimako a…
Read More » -
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta mayar da Samuel Anyanwu kan kujerarsa ta Sakataren jam’iyyar na ƙasa.
Mai riƙon muƙamin shugaban jam’iyyar na ƙasa, Ambasada Iliya Damagum ne ya sanar da hakan yayin wani taron manema labarai…
Read More »