Labarai
-
Rundunar ƴansandan Abuja ta musanta rahotannin da ke cewa jami’anta sun karɓe iko da hedikwatar jam’iyyar PDP ta Wadata Plaza a ranar Litinin.
Rundunar ta ce tana son “ta nuna cewa babu gaskiya a rahotonnin sannan ba haka al’amarin yake ba, an kai…
Read More » -
Gwamnatin tarayya ta ki amincewa da sabuwar bukatar belin mai shiga tsakanin yan ta’ada wato Tukur Mamu ke nema na a sake shi daga hannun hukumar tsaro ta DSS bisa dalilan lafiya
Mamu wanda ake zargi da shiga tsakani a shari’ar garkuwa da yan cikin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna, a…
Read More » -
Gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da kisan riƙaƙƙen ɗan bindigar da ya addabi wasu yankunan jihar.
Mai bai wa gwamnan jihar shawara kan harkokin tsaro, Ahmad Manga ya bayyana kisan Danbokolo a matsayin gagarumin nasara a…
Read More » -
Farashin danyen mai ya fadi a kasuwar duniya yau Litinin, sakamakon tsammanin karin yawan fitar da danyen mai daga kungiyar OPEC a watan Agusta, duk da rashin tabbas kan bukatar.
Farashin ganga ya sauka da senti 13 ko kashi 0.19%, inda ya tsaya akan dala $66.67. A makon da ya…
Read More » -
Al’ummar Udei da ke karamar hukumar Guma a jihar Benuwe sun shiga fargaba biyo bayan kashe jami’an ‘yansanda hudu a yayin da suke dakile wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai wa al’ummar yankin a ranar Lahadi
Rahotanni sun bayana cewar yan bindigar da suka yi yunkurin kai hari a lokaci guda kan al’ummar Daudu, Tse Asongu,…
Read More » -
’Yan sanda sun fara neman wani mutum mai shekara 55, wanda ake zargin ya yi wa matarsa kisan gilla da adda a garin Babbangida da ke Karamar Hukumar Tarmuwa ta Jihar Yobe.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar, Dungus Abdulkarim, a cikin wata sanarwa ya ce wanda wanda ake zargin ya yi…
Read More » -
Al’ummar garin Zaria Jihar Kaduna sun yaba ma Kakakin majalisar wakilai Dr. Tajuddeen Abbas bisa jagoranci na gari da kyautatawa al’umma
A yayin gudanar da bikin murnar cika shekaru biyu da saman kujerar shi ne mutane suka haɗu domin tofa albarkacin…
Read More » -
Dolane shugaban jam’iyar Apc na jihar kano Abdullahi Abbas ya sauka daga shugabncin jihar kano
Kungiyoyin jam’iyyar APC da suka hadar da Kungiyar ƙadangaren bakin tulu da ta yan takwas sun yi kira ga Shugaban…
Read More » -
Babu wata rigima da zatasani ni ficewa daga jam’iyyar PDP—Gwamnan Enugu
Gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah, ya bayyana cewa ba shi da wani shiri na ficewa daga jam’iyyar PDP. Mbah ya…
Read More » -
Malaman wasu makarantu a Jihar Kano na samun sabbin horo kan yadda zasu tallafawa ɗalibai ta fuskar tunani da tarbiyya, domin kare su daga fadawa cikin miyagun dabi’u da laifukan da ke ƙaruwa a tsakanin matasa.
Malaman wasu makarantu a Jihar Kano na samun sabbin horo kan yadda zasu tallafawa ɗalibai ta fuskar tunani da tarbiyya,…
Read More »