Labarai
-
Kwamishinan Tsaron Cikin Gida na Kano, AVM Ibrahim Umar (Rtd), Ya Yi Murabus
Kwamishinan Tsaron Cikin Gida da Ayyuka na Musamman na Jihar Kano, Air Vice Marshal Ibrahim Umar (Mai ritaya), ya ajiye…
Read More » -
Kwamishinan Matasa da Wasanni na Kano, Mustapha Rabiu Kwankwaso, Ya Ajiye Aiki
Mustapha Rabiu Kwankwaso, Kwamishinan Ma’aikatar Matasa da Ci gaban Wasanni ta Jihar Kano, ya sanar da murabus dinsa daga mukaminsa,…
Read More » -
Gwamnan Sokoto Ya Shirya Gabatar da Dokar Haramta Almubazzaranci yayin bikin Aure
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmad Aliyu, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta gabatar da dokokin haramta abin da ya kira almubazzaranci…
Read More » -
GCHN Reshen Dawakin Tofa Ta Gudanar da Bita Kan Kare ‘Yancin Dan Adam
Kungiyar Global Community for Human Rights Network (GCHN) reshen karamar hukumar Dawakin Tofa, Jihar Kano, ta gudanar da taron bita…
Read More » -
Hon. Kamis Bako Ya Raba Kayan Makaranta Ga Yara Sama da 400 tare da yin mubaya’a ga Gwamna Abba Kabir Yusuf
Babban Mai Daukowa gwamna Rahoto a Ma’aikatar Ayyuka, Hon. Kamis Bako Ayagi, ya raba kayan makaranta ga yara sama da…
Read More » -
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Ya Ziyarci Sansanonin Sojoji a Kano
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Barau I. Jibrin, ya ziyarci sansanonin jami’an tsaro a wasu sassan ƙananan hukumomin Gwarzo, Shanono…
Read More » -
Beatrice Ekweremadu Ta Dawo Najeriya Bayan Sakinta Daga Gidan Yarin Birtaniya
Beatrice Ekweremadu, matar tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai, Sanata Ike Ekweremadu, ta dawo Najeriya a ranar Talata, 21 ga Janairun…
Read More » -
Sojojin Operation HADIN KAI Sun Kama Tsohuwa Kan Zargin Safarar Miyagun Ƙwayoyi ga Boko Haram a Borno
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Arewa maso Gabas, Operation HADIN KAI, sun cafke wata mata ‘yar kimanin shekaru 65 bisa…
Read More » -
Yan Sandan Kano Sun Miƙa Motar Toyota ga Mai Ita
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta miƙa wata motar Toyota Sienna mai launin ruwan dorawa (maroon) da lambar rajista RBC-801HM…
Read More » -
Ƴan Sanda Sun Tabbatar da Mutuwar Mutane 6 a Sabon Harin Ƴan Bindiga a Neja
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da mutuwar mutane shida a sakamakon wani sabon hari da ƴan bindiga suka kai kusa…
Read More »