Labarai
-
Rundunar ‘Yansanda a Jihar Kaduna ta hana gudanar da taron da magoya bayan ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar LP a 2023, Peter Obi, suka shirya don bikin zagayowar ranar haihuwarsa a jihar.
A wata sanarwa da ta fitar ranar Asabar, ‘yansandan sun bayyana cewa za su kama duk wani mutum ko ƙungiya…
Read More » -
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa ta ce ta yi nasarar gano ababen hawa 35 da aka sace a faɗin ƙasar cikin wata shidan farko na shekarar 2025.
Mai magana da yawun hukumar ta Federal Road Safety Corps (FRSC), Olusegun Ogungbemide, ne ya bayana hakan a cikin wata…
Read More » -
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa Nema ta ce ta sake karɓar ‘yan ƙasarnan 294 a ranar Litinin da aka kwaso daga maƙwabciyarta Jamhuriyar Nijar.
Wata sanarwa daga hukumar ta ce jirgi biyu ne ya kwaso mutanen daga garin Agadez na Nijar zuwa filin jirgin…
Read More » -
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayyana marigayi Alhaji Aminu Dantata a matsayin mutum mai tausayin jama’a da jajircewa wajen ci gaban Najeriya.
Shugaban kasar ya bayana hakan ne a yau Jumaa a wata ziyarar ta’aziya daya kawo nan Jahar Kano ga iyalan…
Read More » -
Ma’aikatar Ilimi ta kasa a ranar Juma’a ta ce an sanya wa jami’ar Maiduguri sunan marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ne sakamakon jajircewar da Buhari ya yi a fannin ilimi.
Daraktan yada labarai na ma’aikatar ilimi Folasade Boriowo ne ya bayyana hakan a wata sanarwa. A cewar sanarwar, shugaba Bola…
Read More » -
Matatar Dangote ta bayyana takaici a kan yadda wasu daga cikin abokan hulɗarta suka karya yarjejeniyar saukaka wa talakawa.
Binciken da matatar ta gudanar ya gano wasu daga cikin abokan hulɗar na karkatar da kayayyakin zuwa ga dillalan da…
Read More » -
Shugaban majalisar dattawa Sanata Godswill Akpabio, ya kwatanta marigayi shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaba na gari wanda ya mulki Najeriya ba tare da satar duƙiyar ƙasa ba.
Akpabio, wanda ya bayyana haka a lokacin taron majalisar zartaswa da aka gudanar a Abuja don yi wa tsohon shugaban…
Read More » -
Gwamnan Jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya buƙaci hukumomin tsaro da su inganta hanyoyin da suke bi wajen yaƙi da rashin tsaro a jihar.
Wannan na zuwa ne bayan wasu ’yan bindiga sun kashe manoma 27 a ƙauyen Bindi, da ke Ƙaramar Hukumar Riyom,…
Read More » -
Gwamnatin jihar Benue ta ce har yanzu mutane 107 da aka jikkata a hare-haren da aka kai garin Yelwata, na samun kulawa a asibitin koyarwa na jihar da ke Makurdi.
Babban sakataren ma’aikatar jin-ƙai da kare afkuwar bala’i, Mista James Iorpuu ne ya bayyana haka yayin tattaunawa da manema labarai…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya ta ce yanzu haka akwai tituna, gadoji da manyan ayyuka sama da 420 da ko dai ta kammala su ko kuma tana dab da gamawa a shekaru biyu na mulkin Shugaba Bola Tinubu.
Shugaban kwamitin Ayyuka na Majalisar Dattawa, Sanata Barinada Mpigi ne ya sanar da hakan yayin da yake jawabi a taron…
Read More »