Labarai
-
Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Bauchi, kuma ɗan takarar gwamna a ƙarƙashin jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Barista Ibrahim Kashim, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar.
A cikin wata wasiƙa da ya aike wa shugaban jam’iyyar a mazaɓarsa ta Majidadi, ranar 21 ga watan Yuli, 2025,…
Read More » -
Tsohon Gwamnan Jihar Benuwe, Samuel Ortom, ya ce bai taɓa tsanar marigayi Shugaba Muhammadu Buhari ba.
Ya bayyana cewa ya yi suka ne kawai saboda gwamnatin Buhari ba ta ɗauki matakin da ya dace kan matsalar…
Read More » -
Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Ɓarkewa (ATBUTH) da ke Bauchi zai fara gwajin rigakafin cutar zazzabin Lassa.
Wannan shiri na da nufin tabbatar da ingancin rigakafin, kuma wani ɓangare ne na babban shiri mai kasashe da yawa.…
Read More » -
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya yi kira da a tsananta hukunci kan masu cin zarafin ’ya’ya mata, yana mai cewa babu wani musulmi nagari da zai yi wa matarsa dukan da har zai yi mata lahani.
A yayin da yake tunatar da malamai da limamai kan muhimmiyar gudunmawar da za su bayar a wannan fage domin…
Read More » -
Wasu da ake zargin ’yan kungiyar asiri ne sun harbe basaraken yankin Obelle da ke Karamar Hukumar Emohua ta Jihar Ribas, Cif Ferdinand Dabiri, har lahira a yayin da ake tsaka da wani taro.
Cif Ferdinand da aka kashe ana tsaka da taron sarakunan yankin, shi ne Mataimakin Shugaban Majalisar Sarakuna ta karamar hukumar.…
Read More » -
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce tarihin Najeriya ba zai cika ba da bai yi nasara a zaɓen 2023 ba.
Ya faɗi haka ne a ranar Lahadi a Ijebu Ode na Jihar Ogun, lokacin da ake gudanar da addu’o’in kwanaki…
Read More » -
Fadar Shugaban kasa ta mayar da martani da kaƙƙausar murya kan zargin da jam’iyyar haɗaka ta ADC ta yi mata akan rasuwar tsohon shugaban kasar wato Muhammadu Buhari.
Mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin yaɗa labarai, Sunday Dare, ya bayyana zargin ADC a matsayin “abun kunya,”…
Read More » -
Jami’an Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi wato NDLEA ta yi nasarar kama wani sanannen dillalin ƙwayoyi ɗan shekaru 60, mai suna Okpara Paul Chigozie,
Jami’an rundunar musamman na hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLEA) sun kama wani sanannen dillalin ƙwayoyi mai shekaru…
Read More » -
Yar majalisar Dattawan Najeriya Sanata Natasha Akpoti ta ci alwashin komawa majalisar ranar Talata mai zuwa duk da dakatarwar da aka yi mata.
Sanatar mai wakiltar mazaɓar jihar Kogi ta tsakiya ta ce za ta yi hakan bisa hukuncin kotu, wadda ta ce…
Read More » -
Gwamnatin tarayya ta bayyana yiwuwar samun kudaden shiga da yawansu ya kai kimanin Naira tiriliyan uku, a aikin tatsar man Rogo a Nijeriya duk shekara.
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima ne ya sanar da haka, a taron bikin ranar Rogo ta duniya na 2025, wanda…
Read More »