Labarai
-
Gwamnatin Jihar Kano, ta sanar da cewa dukkanin makarantun firamare da sakandare, na gwamnati da masu zaman kansu, za su fara hutun ƙarshen zangon karatu na uku a ranar Juma’a, 25 ga watan Yuli, 2025.
Wannan sanarwar ta fito ne daga Daraktan Wayar da Kan Jama’a na Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano, Balarabe Abdullahi Kiru.…
Read More » -
Hukumar Hisbah za ta daura auren matasa biyunnan da suka taɓa bayyana cewa sun yi aure babu sanin iyayen su.
Shugaban hukumar na karamar hukumar birnin Kano Hamidan Tanko Alasaka, ne ya sanar da hakan lokacin da yake zantawa da…
Read More » -
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa kawo ƙarshen ta’addanci da hare-haren ‘yan bindiga yana daga cikin manyan abubuwan da gwamnatinsa ta fi mayar da hankali a kai.
Shugaban ya bayyana hakan ne a ranar Talata yayin ƙaddamar da sabbin gidajen zama ga mutanen da hare-haren ‘yan bindiga…
Read More » -
Kungiyar kare ‘yancin ɗan adam ta yankin Arewa ta Tsakiya (CLO) ta bayana cewar koƙarin hana Sanata Natasha Akpoti-Uduagha daga ci gaba da aiki a Majalisar Dattawa barazana ce ga cigaban dimokuraɗiyya a Nijeriya.
Ko’odinatan kungiyar Kwamared Steve Aluko ne ya bayyana hakan a wata hira da jaridar Leadership a Jos, babban birnin jihar…
Read More » -
Asusun kula da ƙananan yana na Majalisar Ɗinkin Duniya UNICEF, ya ce wani sabon bincike da ya gudanar ya banƙado yadda cin zarafin ƙananan yara da kuma kulle su ba bisa ƙa’ida ba ke ci gaba da bazuwa a Nijeriya.
A cikin rahoton da ya fitar ranar Litinin, UNICEF ya ce har yanzu akwai dubban ƙananan yara da gwamnati ta…
Read More » -
Kwankwaso ne ya cancanta ya maye gurbin marigayi Muhammadu Buhari cewar alhaji Aminu Ringim.
Ɗaya daga cikin jiga-jigan jam’iyyar NNPP, Alhaji Aminu Ringim, ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran Kwankwasiyya, Sanata…
Read More » -
Najeriya za ta ciyo bashin fiye da dala biliyan 21
Majalisar Dattawa ta amince da buƙatar Shugaba Bola Tinubu ta karɓo bashin ƙasashen waje da ya haura dala biliyan 21…
Read More » -
Tattalin arzikin ƙasarnan ya ƙaru da kasho 3.13 cikin 100 a watanni uku na farkon shekarar 2025, a cewar rahoton Hukumar Kididdiga ta Ƙasa (NBS).
Sanarwar da NBS ɗin ya fitar ranar Litinin, ta ce wannan ya zarta kashi 2.27 cikin 100 da aka samu…
Read More » -
Kamfanonin samar da wutar lantarki a Najeriya sun ce suna iya dakatar da ayyukansu na samar da wuta saboda tarin bashin da ya haura naira tiriliyan 5.2 da har yanzu gwamnati ba ta biya su ba, wanda ke barazana ga cigaban aikinsu kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.
Shugabar ƙungiyar kamfanonin samar da lantarkin, Dr. Joy Ogaji, ta bayyana cewa kamfanonin sun jima suna nuna kishin kasa ta…
Read More » -
Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Bauchi, kuma ɗan takarar gwamna a ƙarƙashin jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Barista Ibrahim Kashim, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar.
A cikin wata wasiƙa da ya aike wa shugaban jam’iyyar a mazaɓarsa ta Majidadi, ranar 21 ga watan Yuli, 2025,…
Read More »