Labarai
-
Allah yayiwa sarkin Gusau Alhaji Ibrahim Bello rasuwa Mai shekaru 71 da haihuwa
Gwamnatin jahar Zamfara ta tabbatar da rasuwa sarkin Gusau Alhaji Ibrahim Bello Mai shekaru 71 da haihuwa ya rasu sakamakon…
Read More » -
Jam’iyyar APC ta naɗa Farfesa Nentawe Yilwatda a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na ƙasa, bayan taron da aka gudanar a Abuja tare da shugaba Bola Ahmed Tinubu da gwamnonin jam’iyyar.
Yilwatda, wanda ya fito daga jihar Filato, ya maye gurbin Dr. Abdullahi Umar Ganduje wanda ya yi murabus a watan…
Read More » -
Kotu ta yanke ma G. Fresh Hukuncin zaman gidan gyaran hali a jihar Kano.
Wata babbar kotun taraya a nan Kano ta yankewa Abubakar Ibrahim Wanda ake fi sani da G. Fresh hukuncin daurin…
Read More » -
Rahotanni daga Daily Trust sun nuna cewa indai ba an samu sauyi ba, Ministan Harkokin Jinƙai da Rage Talauci, Farfesa Nentawe Yilwatda daga Jihar Filato, zai bayyana a yau a matsayin sabon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa.
Majiyoyi da dama sun bayyana cewa Nentawe shi ne zaɓin da ya fi fice, sai dai wasu kuma sun ce…
Read More » -
Hukumar Yaƙi da Yi Wa Tattalin Arziƙi Zagon Ƙasa (EFCC), reshen Kano ta kama ɗaliban Jami’ar Bayero ta Kano guda 25 da ake zargi da aikata damfara a Intanet.
An kama su ne a ranar Litinin, 21 ga watan Yuli, 2025, a wani samame da jami’an hukumar suka kai…
Read More » -
Wasu mazauna Ƙaramar Hukumar Gusau da ke Jihar Zamfara, sun yi zanga-zangar lumana tare da neman gwamnati ta ɗauki mataki kan ƙaruwar hare-haren ’yan bindiga a yankin.
Jama’a da dama sun halarci zanga-zangar; wasu a kan babura, wasu a cikin motoci, wasu kuma a ƙafa. Ƙauyukan da…
Read More » -
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa (NAFDAC) ta gano wani babban gidan ajiya a Kano da ke cike da sinadarai masu haɗari da ake amfani da su wajen haɗa abubuwa masu fashewa, ciki har da sinadarin sulphuric da nitric acid kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.
A cewar hukumar, an gano lita 60,000 na sulphuric acid da kuma lita 28,560 na nitric acid da kuma jarkoki…
Read More » -
Shugaban Kwamitin Majalisar Wakilai Mai Kula da Bangaren hakar albarkatun man fetir ta karkashin ruwaAlbarkatun Man Fetur na tsandauri, Hon. Ikenga Ugochinyere, ya sanar da kafa wasu ƙananan kwamitocin fasaha don tunkarar ƙalubale masu mahimmanci da kuma binciken da ake jiran yi a fannin.
Ugochinyere a ranar Laraba ya ce matakin ya yi daidai da ikon da aka ba shi a matsayinsa na shugaban…
Read More » -
Shirin Abinci na Majalisar Ɗinkin Duniya (WFP) ya bayyana cewa daga ƙarshen watan Yuli, zai dakatar da tallafin gaggawa na abinci da kiwon lafiya ga mutane miliyan 1.3 a arewa maso gabashin Najeriya saboda ƙarancin kuɗi.
Wannan na faruwa ne a daidai lokacin da tashe-tashen hankula ke ƙaruwa, kuma yunwa ya kai matsayi mafi muni a…
Read More » -
Gwamnatin Jihar Kano, ta sanar da cewa dukkanin makarantun firamare da sakandare, na gwamnati da masu zaman kansu, za su fara hutun ƙarshen zangon karatu na uku a ranar Juma’a, 25 ga watan Yuli, 2025.
Wannan sanarwar ta fito ne daga Daraktan Wayar da Kan Jama’a na Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano, Balarabe Abdullahi Kiru.…
Read More »