Ketare
-
Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Marco Rubio, ya bukaci China da ta dakatar da Iran daga rufe mashigar Hormuz, wanda ke da matuƙar muhimmanci ga sufurin man fetur na duniya.
Rubio ya yi wannan kira ne bayan rahotanni daga gidan talabijin na gwamnati a Iran sun bayyana cewa majalisar dokokin…
Read More » -
Me dokar hana yaɗuwar makaman nukiliya ta ƙunsa?
Iran ta sake yin barazanar ficewa daga yarjejeniyar taƙaita yaɗuwar makaman nukiliya, yayin da ake tsaka da yaƙi tsakaninta da…
Read More » -
Za a iya sauya gwamnati a Iran idan ba ta yi abin da ya dace ba – Trump
Donald Trump ya yi wasu kalamai da ke nuni da yiwuwar samun sauyin shugabanci a Iran. Shugaban na Amurka ya…
Read More » -
Jami’an Iran na tattaunawa da Shugaba Putin na Rasha
Ministan harkokin wajen Iran ya kai ziyara Rasha tare da rakiyar wasu jami’an gwamnatin ƙasarsa, inda ya je domin ganawa…
Read More » -
Waɗanda suka tsira daga kisan Filato sun bayyana yadda sojoji suka cece su
Wasu daga cikin waɗanda suka tsira daga kisan da aka yi wa wasu da za su je biki a Filato…
Read More » -
Fararen hula sun yi garkuwa da sojoji a Colombia
Sojojin ƙasar Colombia sun ce yanzu haka fararen hula sun yi garkuwa da sojoji 57 a yankin Micay da ke…
Read More » -
(no title)
YANZU-YANZU: ƙasar Iran ta Samu Nasarar Tarwatsa filin jirgin Saman ƙasar Isra’ila Wanda Mutanen ƙasar Suke zuwa Su Hau jirgin…
Read More » -
Trump ya “ci amanar” Iran da jama’ar Amurka kan hare-hare data kai – Ministan Harkokin Wajen Iran
Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi, ya mayar da martani ta gidan talabijin kan hare-haren da aka kai wa wuraren…
Read More » -
Makaman Iran sun dira kan Isra’ila bayan Amurka ta yi luguden wuta kan wuraren nukiliyar Iran
Iran ta kaddamar da hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila, awanni bayan da Amurka ta kai hari kan muhimman wuraren…
Read More » -
Amurka ta kai hari kan wuraren nukiliyar Iran yayin da Trump ya ce Tehran dole ne ta ‘yi zaman lafiya’
Amurka ta kai harin bam a Fordo da sauran wuraren nukiliya a Iran A cikin jawabin kasa daga Fadar White…
Read More »