Buhari Ali
-
Labarai
Rundunar Sojin Saman Najeriya ta ce ta kashe ‘yan bindiga sama da 40 a wasu hare-haren da ta kai ta sama a jihar Borno
A wata sanarwa da Daraktan Hulda da Jama’a na rundunar, Air Commodore Ehimen Ejodame, ya fitar, ya ce an kai…
Read More » -
Labarai
An kama wadanda da ake zargi da hannu a kisan wata mata da ‘ya’yanta shida a Kano
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da kama wasu mutane uku da ake zargi da kitsa kisan wata mata…
Read More » -
Labarai
Rundunar ‘yan sanda ta fara bincike akan Kashe Wata Mata Da ‘Ya’yanta Shida a Jihar Kano
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kisan wata mata, Fatima Abubakar, mai shekaru 35, tare da ‘ya’yanta shida…
Read More » -
Labarai
Kotu Ta Wanke Amaryar da Ake Zargi da Kashe Uwar Gidanta a Kano
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 13 da ke Miller Road ta wanke tare da sallamar Fatima Dahiru, amaryar da…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Kano Ta Musanta Rahoton Daily Najeriya
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta wani rahoto da wata kafar yaɗa labarai ta wallafa, wanda ke zargin cewa umarnin da…
Read More » -
Labarai
Rundunar ’Yan Sandan Kano ta Dakile Yunƙurin Shigo da Abubuwan Fashewa da Miyagun Ƙwayoyi cikin jihar
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta samu gagarumar nasara wajen dakile yunƙurin shigo da abubuwan fashewa da kuma miyagun ƙwayoyi,…
Read More » -
Labarai
Kwamishinan Lafiya na Kano Ya Karɓi Sabon Asibitin Kula da Lafiya a Matakin Farko a Garun Malam
Mai Girma Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano, Dr. Abubakar Labaran Yusuf, tare da tawagarsa, sun kai ziyara garin Dorawar Sallau…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Kano Za Ta Ci Gaba da Horar da ’Yan Jaridan Yanar Gizo domin samun cigaba a jihar
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana aniyarta ta ci gaba da bai wa ’yan jaridan kafafen yada labarai na yanar gizo…
Read More » -
Labarai
Ƴan Bindiga Sun Sace Mutum 32, a Wani Hari da suka kai a Jihar Kaduna
Ana fargabar wasu ƴan bindiga sun yi awon-gaba da mutum 32, ciki har da ƙananan yara, tare da kashe mutum…
Read More » -
Labarai
Yan Sanda Sun Ce Ba Za Su Bayyana Bayanai Kan Hare-haren Amurka a Sokoto Ba
Kakakin rundunar, Benjamin Hundeyin, ne ya bayyana hakan yayin wata hira da ya yi da gidan talabijin na Channels, inda…
Read More »