Buhari Ali
-
Labarai
Karamar Hukumar Kumbotso ta cimma yarjejeniya da rukunin kamfanin Mamuda Group of Companies domin gina sabon asibiti a unguwar Kureken Sani
Rahoton Arewa Updates ya bayyana cewa yarjejeniyar na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Shugaban Karamar Hukumar, Abdullahi Ghali Basaf,…
Read More » -
Labarai
Rundunar ’yan sandan Bauchi ta ceto wani matashi bayan shafe kusan shekara 17 a ɗaure da sarka a cikin gida
Rahotanni sun nuna cewa ana zargin mahaifinsa, Mohammed Lawan, da garkame shi tare da ɗaure shi da sarka tsawon wannan…
Read More » -
Siyasa
An yi hatsaniya kan dokar zaɓe a Majalisar Wakilan Najeriya
An samu hatsaniya a zaman da Majalisar Wakilan Najeriya ta gudanar kan gyaran dokar zaɓen ƙasar ta 2025. Sashe…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Tarayya da Gwamnonin APC Sun Tallafa wa ‘Yan Kasuwar Singa da Biliyan 8
Gwamnatin Tarayya da ƙungiyar gwamnonin APC sun bayar da tallafi ga ‘yan kasuwar da gobara ta shafa a Kasuwar Singa.…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Sokoto Ta Ware Naira Biliyan 1 Domin Ciyarwa a Ramadan 2026
Gwamnatin Jihar Sokoto ta amince da ware naira biliyan 1 domin aiwatar da shirin ciyarwa na watan Ramadan na shekarar…
Read More » -
Labarai
ICPC Ta Fara Bibiyar Ayyukan Mazabu a Kano da Jigawa
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa, Independent Corrupt Practices Commission (ICPC), reshen jihohin Kano da Jigawa, ta…
Read More » -
Labarai
Barayin Shanu Sun Kashe Wani Magidanci a Rogo, Sun Bar Saƙon Barazana
Wasu da ake zargin barayin shanu ne sun hallaka wani magidanci, Malam Salisu Jibir Beli, yayin wani farmaki da suka…
Read More » -
Labarai
Hatsaniya Ta Kaure Yayin Da El-Rufai Ya Je Hedikwatar EFCC a Abuja
An samu hatsaniya tsakanin magoya bayan tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai, da wasu da suka fito domin goyon bayan…
Read More » -
Labarai
Shugaba Ahmed Tinubu Ya Umarci da ayi Bincike Kan Gobarar Kasuwar Singer
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da ƙwaƙƙwaran bincike kan musabbabin gobarar da ta tashi a…
Read More » -
Labarai
Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Sauke Buba Galadima daga mukamin Shugaban Kano Poly
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sauke Injiniya Buba Galadima daga mukamin Shugaban Hukumar Gudanarwar Kwalejin Kimiyya da Fasaha…
Read More »