Buhari Ali
-
Labarai
Tinubu: Za Mu Yi Galaba kan Ta’addanci da ’Yan Bindiga a Najeriya
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada cewa gwamnatinsa za ta yi galaba kan matsalolin ta’addanci da ’yan bindiga a…
Read More » -
Labarai
Gwamnan Bauchi Ya Sallami Kwamishinan Tsaro da Harkokin Gida
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya sallami Kwamishinan Tsaro da Harkokin Gida, Alhaji Ibrahim Gambo Galadima, daga muƙaminsa nan take.…
Read More » -
Labarai
Hukumar Road Safety Ta Fayyaɗa Gaskiya kan Mummunan Hatsarin Motar da ya afku a Kano
Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC) ta yi ƙarin bayani kan wani mummunan hatsarin mota da ya auku a Jihar…
Read More » -
Labarai
Majalisar Kano ta bukaci gwamnati ta Gina Babban Asibiti a Tamburawa
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta yi karatu na biyu kan ƙudirin dokar kafa Hukumar Kula da Ma’aikatan Ƙananan Hukumomi ta…
Read More » -
Labarai
NDLEA Ta Kama Ɗan Kasuwa Da Hodar Iblis Kullu 95 A Filin Jirgin Sama Na Kano
Rahotanni sun nuna cewa jami’an NDLEA sun cafke Izueke ne yayin binciken tsaro kafin tashinsa, inda aka gano kullu 95…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sabbin Gidajen Sojoji a Jihar Sokoto
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da sabbin gidajen sojoji da aka gyara a Giginya Cantonment da ke Jihar Sokoto, domin inganta…
Read More » -
Labarai
Majalisar Dokokin Kano Ta Musanta Shirin Tsige Mataimakin Gwamna
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta musanta rahotannin da ke yawo a wasu kafafen yaɗa labarai da ke ikirarin cewa majalisar…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Sokoto Ta Musanta Zargin Bai Wa Ƴar TikTok Kyautar Mota
Gwamnatin Jihar Sokoto ƙarƙashin jagorancin Gwamna Ahmed Aliyu ta musanta rahotannin da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke…
Read More » -
Ketare
Najeriya Ta Zo Ta 39 a Ƙarfin Soji a Duniya
Wani rahoto da Ƙungiyar Global Firepower Index, wadda ke fitar da jadawalin ƙarfin sojojin ƙasashen duniya, ya nuna cewa…
Read More » -
Labarai
Rikici Ya ɓarke a Taron Masu Ruwa da Tsaki na APC a Dawakin-Tofa/Tofa/Rimingado
Rikici ya ɓarke a taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC da aka gudanar a mazaɓar Dawakin-Tofa/Tofa/Rimingado a Jihar…
Read More »