Labarai

Mai magana da yawun shugaban Najeriya, Bayo Onanuga ya chachaki masu sukar shugaban ƙasa Bola Tinubu akan ya ba ƴan ƙwallon ƙasar mata da suka lashe gasar cin kofin Afirka ta mata kyautar dala 100,000 kowannensu.

Bayo ya bayyana haka ne a shafinsa na Facebook a matsayin martani ga masu sukar kyautar, inda ya ce ko shirin BBNaija ana bayar da kyauta mai gwaɓi kamar haka.

Ya ƙara da cewa Tinubu yana ƙarfafa gwiwar hazaƙa da ƙarfin gwiwa da sauran abubuwa da ke ɗaga darajar Najeriya a idon duniya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button