Labarai
Barka da Sallah daga Ahrasjo News

Muna mika godiya ta musamman ga duk masu bibiyar shafinmu, waɗanda ke karɓar labarai dare da rana, masu cike da tabbas da gaskiya.
Mun gode da goyon bayan ku da kuma yadda kuke kasancewa tare da mu a kowane lokaci.
Ku ci gaba da ziyartar shafin Ahrasjo News akai-akai domin samun labaran duniya da ke faruwa yanzu da kuma abubuwan da suka shafi rayuwarmu ta yau da kullum.
Barka da Sallah, Allah ya karɓi ibadunmu.




