Ketare

YANZU-YANZU: ƙasar Iran ta Samu Nasarar Tarwatsa filin jirgin Saman ƙasar Isra’ila Wanda Mutanen ƙasar Suke zuwa Su Hau jirgin Sama domin Barin ƙasar Isra’ila

Iran ta jefa Makami mai linzami a filin jirgin saman Ben Gurion da Cibiyar Binciken Halittu (Biological Research Center), da kuma manyan cibiyoyin umarni da sarrafa kayan sojan Isra’ila.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button