Month: March 2026
-
Labarai
Muhammad Musa Inya Ya Yi Murabus Daga Manajan Daraktan Hikima Radio
Gogaggen ɗan jarida, Muhammad Musa Inya, ya yi murabus daga mukaminsa na Manajan Darakta a Hikima Radio 93.7FM da ke…
Read More » -
Labarai
Iran tayi barazanar kawar da Donald Trump daga doran Duniya
Wani babban jami’in tsaron ƙasar Iran, Ali Larijani, ya yi gargaɗi ga shugaban Amurka, Donald Trump, inda ya ce ya…
Read More » -
Labarai
Harin Ƴan Ƙwacen Waya Ya Jawo Mutuwar Yaya da Ƙani a Kano
Wasu matasa, ƴan ɗaki ɗaya, Sadiq Isyaku da Auwalu Isyaku sun rasu a wani kudiddifi a unguwar Kureken Sani a…
Read More » -
Labarai
Sojoji sun kashe kasurgumin dan binidiga da ya shahara a Tiktok mai suna Alti
Dakarun sojin Najeriya sun kashe wani kasurgumin kwamandan ‘yanbindiga da aka fi sani da Alti, wanda ake zargi da addabar…
Read More » -
Labarai
ICPC Ta Gano Wasu Kadarori a Masar da Ake Dangantawa da El-Rufai
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC sun gano wasu kadarori a ƙasar Masar da ake zargin tsohon…
Read More » -
Labarai
Gobara Ta Tashi a Ofishin Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya
Rahotanni sun nuna cewa gobarar ta fara ne da misalin ƙarfe 8:20 na safe a Sashen C na ginin, inda…
Read More » -
Labarai
’Yan Bindiga Sun Sace Mutane Biyu a Kaduna
Rahotanni sun bayyana cewa Shugaban Ƙungiyar Matasan Pambegua, Rufai A. Bature, ne ya tabbatar da faruwar lamarin cikin wata sanarwar…
Read More » -
Labarai
’Yan Bindiga Sun Kashe Abdulmalik Isah, Sun Yi Garkuwa da Hajiya Yaya a Makarfi
Majiyoyi daga cikin al’ummar yankin sun tabbatar da cewa harin ya yi sanadin rasuwar Abdulmalik Isah a yayin da aka…
Read More » -
Labarai
NDLEA ta kama wani tsohon Kansila da tabar wiwi kilo 40
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Nijeriya, NDLEA, ta kama Sheleru Sadiq, tsohon kansila a yankin Orimedu…
Read More » -
Labarai
Gwamnan Kano Ya Bukaci ’Yan Jarida Su Ƙara Wayar da Kai Kan Manufofin Kano First
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya buƙaci ’yan jarida da masu gudanar da kafafen yaɗa labarai su ƙara himma…
Read More »