Ketare
Zamu kori Amurka daga kasarmu da ruwan wuta inji kataeb Hezbollah ta Iraqi.

Shugaban kungiyar sojojin sa kan kungiyar Hezbollah ta kasar Iraqi Abu Ali Al-askari ya bayyana cewar suna zuba ido kan fucewar Amurka daga kasar ta Iraqi sannan suna daf da bibiyar faruwar lamarin.
Sannan kuma zamu ga fucewar Amurkan daga yankuna tare da maye gurbin sojojin Amurikan da sojojin kasar ta Iraqi ta sama da kasa.
Sannan kowa zai iya daukar nauyi da matakin korar Amurkan daga kasar, kamar yadda (Simurgh News Network 313) ta fitar a shafin ta.




