-
Ketare
Shugaban Kamaru Biya, mai shekaru 92, ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takara karo na takwas a ofis.
Shugaban kasar Kamaru Paul Biya, wanda shi ne shugaban kasa mafi tsufa a duniya mai shekaru 92, ya sanar da…
Read More » -
Ketare
An ƙubutar da mutum bakwai, yayin da 11 sun bace bayan jirgin ruwa ya kife a gabar Mentawai ta Indonesia
Masu aikin ceto a Indonesiya na neman mutane 11 da suka bace bayan da wani kwale-kwale ya kife a tsibirin…
Read More » -
Ketare
Isra’ila ta yi bama-bamai a sansanin ‘yan gudun hijira na Gaza; sannan sun kai hari ga wani kauyen Yammacin Kogin Jordan
Dakarun Isra’ila sun ci gaba da kai hari a Gaza, kwana guda bayan kashe akalla Falasdinawa 78 a fadin Gaza.…
Read More » -
Ketare
Isra’ila na kashe fararen hula a Gaza da jiragen sama marasa matuki bincike ya gano
Sojojin Isra’ila suna amfani da jiragen sama marasa matuki da aka kera a China don kashe fararen hula na Falasdinawa…
Read More » -
Ketare
Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un ya yi wa Rasha tayin cikakken goyon bayan ƙasarsa a yaƙin Ukraine.
Ya bayyana haka ne a yayin tattaunawa da ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov da ke ziyara a Ukraine. Ma’aikatar…
Read More »




