-
Ketare
Bangladesh: Mutane da dama sun mutu bayan jirgin sama ya faɗa kan wata makaranta
Akalla mutane 19 sun mutu kuma da dama sun jikkata a ranar Litinin lokacin da wani jirgin horo na rundunar…
Read More » -
Ketare
Hukumar kula da ayyukan jin-ƙai ta Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce umurnin da sojojin Isra’ila suka bai wa Falasɗinawa na ficewa daga tsakiyar Gaza, babban koma baya ne ga ƙoƙarin ceton rayukan al’ummar yankin da yaƙi ya ɗaiɗaita.
A ranar Lahadi ne Isra’ila ta umarci Falasɗinawa a Deir el-Balah, da su koma kudancin Gaza saboda ayyukan soji. MDD…
Read More » -
Ketare
Matsalar yanayi tana haifar da tashin farashin abinci a duniya, in ji masana kimiyya
Binciken da aka saki a ranar Litinin ya bayyana wasu misalai da suka tabbatar karuwar kashi 280 cikin 100 na…
Read More » -
Ketare
Sojojin Isra’ila sun kashe masu neman agaji 92 a Gaza yayin da mutane 19 suka mutu sakamakon yunwa
Rundunar Isra’ila sun kashe akalla Falasdinawa 115 a fadin Gaza, ciki har da mutane 92 da aka harbe su har…
Read More » -
Ketare
Adadin mutanen da suka mutu sakamakon ruwan sama a Koriya ta Kudu ya karu zuwa 18 yayin da hukumar yanayi ta gargadi game da zazzafar rana
Ruwan sama mai tsanani da ya sauka a Koriya ta Kudu ya kashe akalla mutane 18 sannan wasu tara ba…
Read More » -
Ketare
Iran za ta gudanar da tattaunawar nukiliya tare da kasashe uku na Turai a ranar Jumma’a
Iran, Faransa, Jamus da Biritaniya za su gudanar da tattaunawar nukiliya a Istanbul bayan gargadin da kasashen Turai uku suka…
Read More »



