-
Ketare
Jakadan Shugaba Trump na musamman, Steve Witkoff ya kai ziyara domin duba wuraren da ake rabon tallafi a Gaza masu samun goyon bayan Isra’ila da Amurka da ke shan suka.
Mista Witkoff na tare da jakadan Amurka a Isra’ila, Mike Huckerbee, wanda ya wallafa hotunan wuraren rabon tallafin. Ziyarar tasu…
Read More » -
Ketare
An Samu arangama a kan iyaka tsakanin sojojin Uganda da na Sudan ta Kudu inda akalla mutane hudu sun mutu
Aƙalla membobi huɗu na rundunar tsaron Sudan ta Kudu sun mutu a wani fada da sojojin Uganda a kusa da…
Read More » -
Ketare
Trump zaiyi wuya a kula yarjejeniyar kasuwanci bayan Canada ta yi nuni da amincewa da Falasdinu
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai yi wuya a kulla yarjejeniyar kasuwanci da Kanada bayan ta sanar da cewa…
Read More » -
Ketare
Firaministan Lithuania Paluckas ya yi murabus bayan zanga-zanga
Firaministan Lithuania Gintautas Paluckas ya yi murabus bayan bincike kan harkokin kasuwancinsa da ya haifar da zanga-zanga a babban birnin…
Read More » -
Ketare
Ana ta Kiraye-kiraye ga Thailand da ta saki sojojin Kambodiya 20 da aka tsare bayan rikicin kan iyaka
Kambodiya ta yi kira ga Thailand da ta mayar da sojojinta 20 da aka kama su da dakarun Thailand awanni…
Read More »




