Wasanni
-
A yau Litinin, 22 ga watan Satumba 2025, za a gudanar da babban bikin bayar da lambar yabo ta Ballon d’Or ga gwarzon ɗan ƙwallon ƙafa na duniya
äZa a yi taron ne a ɗakin alfarma na Théâtre du Châtelet da ke birnin Paris, ƙasar Faransa, inda ake…
Read More » -
Gwamnatin Kano Ta Amince Barau FC Su Yi Amfani da Filin Wasan Sani Abacha
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa ta Barau FC data yi amfani da filin wasan Sani Abacha…
Read More » -
Tambayoyi masu kama da zargi Kan Gyaran Filin Wasa na Sani Abacha Stadium da wani dan jihar Kano mai suna Aminu Abba kwaru yayiwa kwamishinan wasanni
A ranar 21 ga watan Agusta, 2024, Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano ta amince da gyare-gyaren filin wasa na Sani…
Read More » -
Arsenal ta fara da samun maki uku a kan United a Premier League
Arsenal ta fara da samun maki uku a Premier League, bayan da ta doke Manchester United 1-0 a Old Trafford.…
Read More » -
Harin Isra’ila ya kashe ɗan kwallon Falasɗinawa Suleiman al-Obeid
Hukumar kwallon kafa ta Falasɗinawa ta sanar da cewa harin Isra’ila ya kashe ɗan wasanta Suleiman al-Obeid, lokacin da yake…
Read More » -
Ƙungiyar Super Falcons ta Najeriya na neman kafa tarihin cin kofi na 10 a wasan ƙarshe na cin kofin mata na Afirka
Ƙungiyar Super Falcons ta Najeriya za ta kara da ƙasar Maroko a wasan ƙarshe na Kofin Mata na Afirka (WAFCON)…
Read More » -
Dan wasan Real Madrid Raul Asencio ya zai ci gaba da zama a kungiyar har zuwa 2031
Raul Asencio ya sabunta kwantiraginsa a Real kungiyar kwallon kafa ta Madrid har zuwa watan Yunin 20231. A sabuwar yarjejeniyar…
Read More » -
Liverpool ta amince da ɗaukar Wirtz kan fam miliyan 116
Zakarun Gasar Premier, Liverpool sun amince su ɗauki ɗan wasan Jamus, Florian Wirtz kan fam miliyan 116 daga Bayer Leverkusen.…
Read More » -
Dan wasan kasar Argentina Franco Mastantuono ya zama sabon dan wasan Real Madrid
Yanzu za a iya daukar Franco Mastantuono a matsayin sabon dan wasan Real Madrid kamar yadda aka sanya hannu kan…
Read More »