Uncategorized
-
Boko Haram Sun Taɓa Zaɓar Buhari A Matsayin Mai Shiga Tsakani — Inji Tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan
Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana cewa ƙungiyar Boko Haram ta taɓa zaɓar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari…
Read More » -
Mai Dubun Isa ya ce yana da shaidun kare kansa a kotu kan karar tsohuwar matarsa
Fitaccen mai yabon Annabi Muhammad (S.A.W) a Najeriya, Malam Usman Muhammad Tahir, wanda aka fi sani da Mai Dubun Isa,…
Read More » -
Katsina: Al’ummar Ƙadisau Sun Kama ’Yan Bindiga, Sun Mika Su Ga Jami’an Tsaro
Faskari, Katsina – Al’ummar kauyen Ƙadisau da ke Ƙaramar Hukumar Faskari, Jihar Katsina, sun samu nasarar cafke wasu mutum uku…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya Ta Umurci Binciken Ingancin Takardun Karatu Daga 6 ga Oktoba, 2025
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa daga ranar 6 ga watan Oktoba, 2025, za a fara aiwatar da doka ta…
Read More » -
Matashi Ya Kashe Kakanninsa Biyu a Unguwar Kofar Dawanau, Kano
Wani matashi mai kimanin shekara 20 mai suna Muhammad ya halaka kakanninsa biyu ta hanyar caka musu wuka, a wani…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya Ta Fara Horas da Masu Tukin Taraktoci 300 Don Ƙarfafa Noma a Arewa
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin horas da masu tukin taraktoci da masu gyaransu a garin Misau, Jihar Bauchi, domin…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya za ta kashe Naira Biliyan 761 don kammala hanyar Abuja–Kaduna–Zaria–Kano
Ministan Ayyuka, Sanata David Umahi, ya bayyana cewa gina babbar hanyar Abuja–Kaduna–Zaria–Kano zai ci Naira Biliyan 761 kafin a kammala…
Read More » -
Gwamnoni da ministoci sun halarci bikin karrama Rarara da digiri
Fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara, ya samu digirin girmamawa na Doctorate Degree daga jami’ar European American University da ke…
Read More » -
Rundunar ‘yan sanda takama wata mata bisa zargin babbake fuskar ‘yar kishiyarta
Wata mata ta shiga hannun hukuma a jihar Borno bisa zargin ƙone fuskar ’yar mijinta, Fatima Talba, mai shekaru 17,…
Read More » -
Bauchi: Mutum 58 sun rasu, fiye da 250 sun kamu da cutar kwalara
Hukumomin jihar Bauchi sun tabbatar da mutuwar akalla mutum 58 sakamakon barkewar cutar amai da gudawa (kwalara) a wasu kananan…
Read More »