Labarai
-
Ba’a taɓa yin wani kwamitin da ya yi aika-aika irin aika-aikar da kwamitin gona na bangaren Gwarfa ya aikata ba a qaramar hukumar Tudunwada.
Abinda yake faruwa a qaramar hukumar Tudunwada jahar Kano. Muftahu Ahmad, Shugaban Qungiyar kare hakkin Dan Adam ta “Alhakku Human…
Read More » -
Wani babban jami’in soja, Laftanar Commodore M. Buba, ya rasa ransa bayan da wani ɓarawon waya ya soka masa wuƙa a ƙirji.
Lamarin ya faru ne a gadar Kawo, lokacin da jami’in ya tsaya domin gyara tayar motarsa da ta fashe yayin…
Read More » -
Tsohon Hafsan Sojojin Kasa, Laftanar Janar Tukur Buratai (mai ritaya), ya tsallake rijiya da baya
A ranar Juma’a bayan da motocinsa suka ci karo da harin bindiga mai tsanani daga ‘yan ta’addan Boko Haram a…
Read More » -
Sanata daga Borno ta Kudu, Ali Ndume ya nesanta kansa daga goyon bayan da wasu gwamnoni suka bai wa Shugaba Bola Tinubu domin sake tsayawa takara a wa’adin mulki na biyu.
Sanatan, wanda ya shafe sama da shekaru 20 a Majalisar Dokoki ta Ƙasa, ya kasance bako a shirin siyasa na…
Read More » -
Alhazan Sokoto Sun Karɓi Kyautar Sallah Naira 450,000 Kowane Daya
Gwamna Ahmed Aliyu na Jihar Sokoto ya bai wa kowanne daga cikin ’yan Hajji 3,200 daga jihar Riyal 1,000 na…
Read More » -
Hukumar aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta ce babu asarar Rai ko guda daya a gobarar da ta tashi a wani masaukin Alhazan Najeriya dake Makkah a jiya Asabar.
Hukumar ta bayyana haka bayyana hakan cikin wata sanarwa dauke da sa hannun mataimakiyar Daraktan yada labaru ta hukumar Fatima…
Read More » -
Hare-haren Isra’ila a Gaza sun kashe fiye da mutum 60, ciki har da wasu dake kusa da wurin bayar da agaji
Hare-haren Isra’ila sun kashe a kalla Falasdinawa 66 a fadin Gaza, majiyoyin kiwon lafiya sun shaida wa Al Jazeera, ciki…
Read More » -
Hukumar jin dadin alhazai ta kasa NAHCON ta sanya ranar 9 ga wannan watan na Yuni a matsayin ranar da zata fara dawo da alhazan Najeriya gida.
NAHCON: Shugaban Hukumar ferfesa Abdullahi Saleh shi ne ya bayana hakan a cikin wata sanarwa a Mina ranar Jumaa, yayin…
Read More » -
Gobara a safiyar yau ta tashi a kasuwar siyar da wayoyi ta Farm center inda ta lalata wani bangare na ginin plazar Dan Sulaika wanda ya janyo asarar miliyoyin naira.
Farm Centre Rahotanni sun bayana cewar gobarar ta tashi a lokacin da yawancin yan kasuwar basu dawo daga Sallar idi…
Read More » -
Gwamnan Jihar Akwa Ibom, Umo Eno, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a hukumance.
Naijaonpoint ta ruwaito cewa Eno ya sauya sheƙa ne a ranar Juma’a a wani biki da aka gudanar a Uyo,…
Read More »