Labarai
-
Jami’an Rundunar Sojojin Ruwa ta Nijeriya (NNS) PATHFINDER sun tarwatsa wasu haramtattun wuraren tace man fetur a karamar hukumar Ogba/Egbema/Ndoni da ke jihar Ribas.
Wuraren, wadanda ake amfani da su wajen ayyukan hada-hadar tacewa da ajiyar haramtattun kayayyaki a yankin, suna da tanda 62,…
Read More » -
Matatar Dangote ta sanar da cewa zata fara rarraba man fetur (PMS) da dizal a duk faɗin Nijeriya tun daga ranar 15 ga Agusta, 2025. Wannan shiri zai baiwa masu sayarwa, da ‘yan kasuwa, da masana’antu da sauran manyan masu amfani damar siye kai tsaye daga kamfanin.
Don inganta hanyoyin rarrabawa, Dangote ya ƙaddamar da sabbin tankokin iskar gas (CNG) guda 4,000 da kuma gina tashoshin CNG.…
Read More » -
Hukumar Kare Hakkin Masu Sayayya ta Tarayya (FCCPC) ta sammaci kamfanin jiragen sama na ‘Air Peace Limited’ biyo bayan korafe-korafen kwastomominsu dangane da gazawar da kamfanin ya yi na dawo da kudaden Tikitin Jirgin da aka soke tafiyarsa.
An mika sammacin ne ta wata sanarwa mai dauke da sa hannun Daraktan hulda da kamfanoni na FCCPC, Ondaje Ijagwu,…
Read More » -
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada kudirinta na inganta ilimin addinin islama ta hanyar horas da malamai da kuma kara baiwa kwararru horaswa ta musamman
Kwamishinan Ilimi na Jihar Dr. Ali Haruna ne ya ba da tabbacin hakan a jiya asabar, yayin da yake bbude…
Read More » -
Ƙungiyar Malaman makaranta ta NUT ta bukaci Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu da ya dawo da martabar malamai da walwalarsu a Nigeria domin janyo hankalin matasa su rungumi aikin koyarwa yadda yakamata
Shugaban kungiyar ma ƙasa Kwamared Audu Amba ne ya yi wannan kira a wata hira da ya yi da manema…
Read More » -
Babban Sufeto Janar na ‘Yan Sanda Mista Kayode Egbetokun, ya amince da ƙarin wa’adin jinkirta fara aiwatar da doka kan buƙatar samun izinin amfani da gilashin mota mai duhu (Tinted Glass Permit) zuwa ranar 12 ga watan Agusta.
Jami’in hulɗa da jama’a na Rundunar ‘Yan Sanda, ACP Olumuyiwa Adejobi, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da…
Read More » -
Uwargidan shugaban kasa, Sen. Oluremi Tinubu, ta bukaci al’umma musamman mata da su baiwa maza tallafi da yanayin da zai basu damar gudanar da aiki yadda ya kamata a matsayinsu na iyaye maza.
Remi na wannan jawabin ne a yau, a babban birnin tarayya Abuja, a wani bangare na bikin Iyaye maza ta…
Read More » -
Rana bata karya yau za’a fafata danbe tsakanin Ali kanin ballo da Dogon kyallu
Danban dai za’a abugata ayau lahadi afilin wasan danbe na jihar Kano dake unguwar sabon gari damisalin karfe 6 na…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya ta bayyana aniyar ɗaukar matakai masu tsauri kan duk wanda aka samu da hannu a harkar fasa bututun mai da satar ɗanyen mai a yankin Niger Delta.
Daraktan Tsaron Makamashi a Ofishin Mai baiwa Shugaban Ƙasa Shawara Kan Tsaro (ONSA), Hon. Ojukaye Flag-Amachree, ne ya bayyana haka…
Read More » -
Saro-Wiwa: Mutumin da Tinubu ya karrama bayan shekara 30 da rataye shi
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi wa Ken Saro-Wiwa afuwa, shekara 30 bayan rataye shi, lamarin da ya sha tofin…
Read More »