Labarai
-
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Namadi Sambo, ya musanta jita-jitar ficewa daga jam’iyyar PDP zuwa APC.
A wata sanarwa daga mai ba shi shawara kan harkokin yaɗa labarai, Umar Sani, Sambo ya ce labarin ba gaskiya…
Read More » -
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya kadamar da wasu mahinman aiyuka yau a jahar Kaduna.
Aiyukan dai gwamnan jahar Uba Sani ne ya samar dasu a cikin shekaru biyu da yayi yana mulkin jahar. Wasu…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya ta gurfanar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wadda aka dakatar daga wakiltar Kogi ta Tsakiya, a gaban kotu a Abuja bisa zargin yin ƙarya da ɓatanci.
An gurfanar da ita a gaban Mai Shari’a Chizoba Orji a Babban Kotun Babban Birnin Tarayya. Gwamnatin ta shigar da…
Read More » -
Majalisar Wakilai ta kaddamar da fara bincike kan yadda aka bayar da bashin Naira Tiriliyan 1.12 na Shirin Anchor Borrowers
Binciken ya kuma shafi yadda bankin NIRSAL ya raba Naira biliyan 215 ga manoma da kuma yadda Bankin Masana’antu (BOI)…
Read More » -
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada kudirinta na yaki da kwararowar hamada da inganta yanayi ta hanyar dashen itatuwa
Kwamishinan muhalli da sauyin yanayi, Dakta Dahir M. Hashim, ya jaddada kudurin a cikin wata sanarwa da ya sanya wa…
Read More » -
Daga yau Laraba 18 ga watan Yunin 2025 kamfanonin sadarwa a kasarnan zasu dinga cire kudin saƙwannin da bankuna suke turowa na kai-tsaye daga kudin katin da kwastomominsu suka saka.
Bayanin hakan na cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugaban kungiyar kamfanonin sadarwa masu lasisi na Najeriya (ALTON)…
Read More » -
Majalisar Dokoki ta kasa ta ce ta aike wa Shugaban Kasa Bola Tinubu kudurorin dokar harajin da ta amince da su a hukumance domin ya sanya musu hannu su zama doka.
Shugaban Kwamitin Yada Labarai na Majalisar Dattawa, Sanata Yemi Adaramodu ne ya bayyana hakan yayin wani taron manema labarai ranar…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya Ta Umurci Fitar da ‘Yan Najeriya daga Isra’ila da Iran
Gwamnatin Tarayya ta bayar da umurnin gaggawa na fitar da ‘yan Najeriya daga kasashen Isra’ila da Iran, sakamakon ƙarin tsanani…
Read More » -
Gwamnatin jihar Katsina ta ce za ta soma shirin sauya tunanin tubabbun ƴanbindigar da suka miƙa makamai nan bada jimawa ba.
Gwamnatin ta ce za a buɗe azuzuwan koyar da karatu da dubarun koyar da sana’o’i domin sauya tunanin ƴanbindigar, inda…
Read More » -
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta gamsu da ƙoƙarin ƙungiyar ci gaban kasuwar singer bisa kwashe magudanan ruwa domin kauce wa ambaliya a yankin.
Kwamishinan harkokin karkara da ci gaban al’umma, Alhaji Abdulkadir Abdulsalam, wanda daraktan ci gaban jama’a na na’aikatar, Alhaji Bashir Tijjani,…
Read More »