Labarai
-
Netherlands ta mayar da mutum mutumin guda 119 da aka sace daga Nijeriya
Ƙasar Netherlands ta mayar da tsofaffin zane-zane na mutum mutumi guda 119 da aka sace daga tsohuwar masarautar Benin ta…
Read More » -
DA DUMI-DUMI: Jigawa za ta samar da kashi 25 na shinkafar da Nijeriya ke bukata, cewar Hon. Abdurrahman Salim Lawan Gwaram
Shugaban karamar hukumar Gwaram kuma sabon shugaban kungiyar shugabannin kananan hukumomi Nijeriya reshin Jihar Jigawa, Hon Abdurahman Salim Lawan Gwaram…
Read More » -
Mutane da dama sun mutu a wani harin ƙunar baƙin wake da aka kai jihar Borno
Da ya ke tabbatar da faruwar lamarin, kakakin rundunar ƴansandan jihar ASP Nahum Daso ya ce da misalin ƙarfe 10…
Read More » -
An kashe wasu matafiya ɗaurin aure a garin Mangu na jihar Filato
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 8 na daren jiya Juma’a, kuma yanzu…
Read More » -
Gwamnatin Kano ta gurfanar da wani Tela a gaban kotu abisa damun makota da yake yi da karar kekensa
Gwamnatin Kano ta gurfanar da wani tela a gaban kotun Majestry karkashin jagorancin mai shari’a Halima A .B abisa samunsa…
Read More » -
Gwamnatin Kebbi ta tabbatar da mutuwar mutum 30 sakamakon hare-haren ‘yan bindiga.
Gwamnatin Jihar Kebbi ta tabbatar da mutuwar mutum 30 sakamakon hare-haren ‘yan bindiga a kan al’ummomin Zuru. Shugabannin Ƙananan Hukumomin…
Read More » -
Hukumar FRSC ta gargadi jami’anta kan cin hanci da rashawa da rashin da’a.
Hukumar kiyaye hadurra ta tarayya ta gargadi dukkan jami’an ‘yan sintiri da su guji karbar cin hanci da rashawa da…
Read More » -
Mutane biyar sun mutu sakamakon fashewar bam a Kano
Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa lamarin da ya faru da safiyar Asabar ya haddasa firgici a yankin da abin…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya Ta Nuna Aniyar Karɓar garin Ƙasar Kuyan Ta Inna Don Gina Jirgin Ƙasa a Kano
Duk da hukuncin kotu mai ƙarfi da ya hana Gwamnatin Tarayya, ta hannun Ma’aikatar Sufuri, karɓar ƙasar Kuyan Ta Inna…
Read More » -
Shugabar GIRS Ta Fito da Sabon Tsari Don Inganta Gudanar da Haraji
Shugabar Hukumar Karɓar Haraji ta Jihar Gombe (GIRS), Hajiya Aisha Adamu, ta jagoranci wani mahimmin taron tsara dabarun gudanarwa a…
Read More »