Labarai
-
Kungiyoyin masu bukata ta musamman sun yi kira ga hukumar zaɓe akan alqawarin da aka daɗe ana yi musu.
Kungiyoyi da sauran masu faɗa a ji na masu bukata ta musamman a Najeriya, na ci gaba da yin tuni…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya ta ayyana dokar ta-baci kan aikin hanyar Suleja zuwa Minna.
Ministan Ayyuka, David Umahi, ne ya bayyana hakan a jiya Asabar yayin da yake duba aikin hanyar. Umahi ya ce…
Read More » -
Fadar shugaban kasa ta musanta rahoton dake bayyana cewar an zabi sabon sakataren gwamnatin tarayya.
Tace har yanzu George Akume shi ne sakataren gwamnatin sabannin wasu rahotanni da suke yawo a kafafen sada zumunta. Wannan…
Read More » -
Wani abin fashewa ya kashe mutane uku sannan wasu 21 suka ji raunika a titin Katarko-Goniri da ke ƙaramar hukumar Gujba ta jihar Yobe.
Akasarin waɗanda suka rasu ƴan garin Gotata ne, kuma motarsu ce ta taka abin fashewar da ake zargi nakiya ce…
Read More » -
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un ! Allah ya yiwa dattijon arziki Alh Aminu Dan Tata Rasuwa
Allah ya yiwa dattijon arziki Alh Aminu Dantata rasuwa,hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jikansa Mustapha ya sanar…
Read More » -
Tsohon Shugaban APC na Ƙasa, Ganduje, ya yi murabus
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi murabus. Zamanin Ganduje a matsayin shugaban…
Read More » -
Babban Sufetan ‘Yan Sanda na kasa Kayode Adeolu Egbetokun, ya yi umarni a gudanar da cikakken bincike kan zarge-zargen da wani tsohon hafsan ƴansanda ya yi cikin wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta, dangane da fanshon tsofaffin ƴansanda.
IGP ya umarci hukumar fanshon ƴansanda ta NPF da ta duba ƙorafin cikin gaggawa, ta gano duk wata matsala, tare…
Read More » -
Taiwo Oyedele ya ce gidaje a Najeriya da ke karbar Naira 250,000 ko kasa da haka a kowane wata ya kamata a cire su daga harajin kashin kansu.
Shugaban kwamitin shugaban kasa kan manufofin kasafin kudi da sake fasalin haraji, Taiwo Oyedel, ya ce a karkashin sabbin dokokin…
Read More » -
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da kalandar Musulunci na shigowar sabuwar shekarar Musulunci a yayin taron murnar shiga sabuwar shekara da aka gudanar a rufaffen ɗakin wasanni na Sani Abacha da ke Ƙofar Mata.
Taron ya sami halartar malaman addini da ɗalibai daga makarantun Islamiyya daban-daban Na jihar Kano. Yayin taron Mataimakinsa gwamnan Kano…
Read More » -
Shugaban hukumar tara kuɗaɗen haraji ta Najeriya Zacch Adedeji, ya ce a ranar 1 ga watan Janairun shekarar 2026 ne sabbin dokokin tattara harajin da shugaban ƙasar ya sanyawa hannu a jiya ne za su fara aiki.
Adedeji ya dai bayyana hakan ne a lokacin da yake yi wa manema labarai jawabi a jiya Alhamis, jim kaɗan…
Read More »